DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya kaddamar da kungiyar masu tallata aiyukan gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf...
DAGA UMAR ABDULLAHI HOTORO Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta dakatar da Kocinta Usman Abdalla, tsawon makonni uku, sakamakon rashin ƙoƙari da kuma nuna...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara aiwatar da dokar tilasta mallakar inshorar motoci na Third-Party Insurance Policy a faɗin kasar tun...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Kungiyar da ke fafutukar akan yaƙi da cin hanci da rashawa da kare hakkin ɗan adam SERAP, ta...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wasu mahara da ake zargin masu Garkuwa da muta ne ne sun sace Kimanin Kananan Yara 20 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A makon da mukayi bankwana dashi Jam’iyyar APC ta ta kori tsohon gwamnan jihar Osun kuma tsohon ministan cikin...
DAGA IBRAHIM HOTORO Mayakan ‘yan tawayen kungiyar M23 na Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango na kutsa kai a garin Bukavu dake zama babban birnin kudancin Kivu, kwanaki bayan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Fiye da mutane 50 ne suka mutu a yau Asabar a wani harin bam da aka danganta ga sojojin Sudan a kan...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Hakan na zuwa ne a lokacin da rundunar ƴan sanda ta jaddada aniyarta ta tabbatar da bin dokar mallakar takardun inshora ga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ’yan sandan Jihar Adamawa ta kama wani mafarauci mai shekara 55 mai suna Yusuf Garba, wanda aka fi sani da Gana,...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatar Ilimi a ƙasar Saudiyya ta tilasta wa ɗaliban makarantun sakandaren gwamnati da masu zaman kansu saka kayan garganiya a...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar Ƴan sandan jihar Enugu ta tabbatar da kama wani magidanci mai suna Sunday Echege da laifin guntile hannun matarsa ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sanar da ƙarin kuɗaɗen alawus ɗin NYSC daga naira N33,000 zuwa N77,000 duk wata Shugaban Hukumar yi wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani babban Lauya Mai mukamin (San) a Nageriya, Ayotunde Oguntleye ya bukaci shugaban Yan Sanda na Ƙasa (IGP) Kayede...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Bankin Duniya ya takatar da Kamfanonin Nijeriya biyu Biba Atlantic Limited da Technology House Limited har na zuwa wata daya daga yin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da sha da Fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen Jihar Kano ta ce ta kama mutane 18 da ake zargi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum 214 sun kamu sannan wasu mutum 39 sun mutu a jihohi 10 daga ranar 30 ga Disembar 2024 zuwa ranar 19...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan Ma’aikatar Kula da Yadda Ake Ba da Kwangiloli da Bibiyar Ayyukan Gwamnatin Jihar Kano, Kwamared Nura Ma’aji Sumaila, ya bayyana rashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin kula da Masallacin Sahaba da ke Kano ya dakatar da fitaccen Malamin nan Sheikh Bin Uthman daga Limanci a Masallacin sakamakon...
DAGA MAIMUNATU BASHIR MUSA ‘Yan sanda sun kama wani mutum a ranar ɗaurin aurensa kan zargin kashe wani mutum bayan sun yi faɗa a jihar Neja....