DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Rundunar ƴansanda ta kama wani da ake zargin lauya na bogi ne mai suna Godwin Eguabor yayin da ya ke wakiltar wani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata Gobara da ta tashi a wani gida ta yi sanadiyyar rasuwar wata budurwa a unguwar Ja’en Sabere da ke karamar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa daga karshen watan Janairu, kananan hukumomi a fadin Najeriya za su fara karbar kason kudadensu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta koka kan nuna halin rashin kula da Iyaye ke yi ga yaransu a jihar bayan ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bukaci Gwamnatin Tarayyya da Gwamnatin Jihar Kano dasu biya wadanda allurar fizer ta illata hakkokin su, yadda ya kamata ba tare...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Gwamnatin Tarayya ta ce, ba fa ita ce ta kar Zamon ba, domin kuwa ko ratayar ma ba a bata ba....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan sandan jihar Benue ta sanar da mutuwar wasu iyalai 9, sakamakon wata babbar motar data afka har cikin gidan su...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta amince da Kudirin Gyaran Haraji, inda ta ba da shawarar cewa kada a kara harajin VAT kuma ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jihar Niger mai lamba 7 da ke da zama a garin Minna ta yanke wa wasu ‘yan mata 3 hukuncin...
DAGA MUHAMMAD TUKUNTAWA Majalisun dokokin kasa sun kara yawan kudin shigar da hukumar hana fasa kwauri, ta kasa Kwastam, zata tarawa gwamnatin tarayya daga naira triliyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai martaba Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II ya ce ba zai taimaki wannan gwamnatin ta Shugaba Tinubu ba. Sarkin ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Ana jimamin kisan wata budurwa mai suna Salome Adaidu, mai shekara 24, wadda ake zargin saurayinta Timileyin da kashe ta a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare a Nijeriya JAMB, ta ce ba ta fara rijistar masu shirin rubuta jarrabawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistret mai lamba 70 da ke jihar Kano, karkashin jagorancin mai Shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta aike da wasu mutane gidan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da suka hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun shigar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta bayyana littafin zuben da za a yi amfani da shi wajen amsa tambayoyin harshen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da fargabar samun ɓarkewar annobar murar tsuntsaye a Kano ke ci gaba, gwamnatin jihar ta buƙaci al’umma da su kwantar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kirkiri wani tsari na musamman da Gwamnatin za ta rinka tattaunawa da al’umma kai tsaye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya ce cire tallafin man fetur alheri ne ga gwamnatocin jihohin Nijeriya. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Man Fetur na iya tsada fiye da yadda ake sayarwa yanzu, kasancewar masu tashoshin mai sun kara farashi da kimanin kaso 4.74...