A Madadin hukumar gudanarwa ta jaridar Inda ranka ke gayyatar Yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen daurin Auren Abokin Aikinsu wato Muhammad...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sallami gaba ɗaya kwamishinonin jihar, inda ya ce ya na so ne ya kawo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamnta a Abuja ta bayar da umarnin sake sauraron shari’a kan rikicin masarautar Kano da ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida na jihar Kano, Hon. Baba Halilu Dantiye, ya kai ziyarar taya murna ga magajinsa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gobara da ta tashi cikin dare, ta ƙone wata mata mai suna Jumai Sunday, mai shekara 24 tare da ɗanta, Nasir...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta bayyana aniyar ta na hada kai da kafafen yada labarai na yanar gizo domin yada shirye-shirye da manufofinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Bauchi ta ware Naira miliyan 400 a cikin kasafin kudin shekarar 2025 don sayen kwamfuta guda shida domin ofishin Sakataren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta kama wasu yara maza 59 da ake zargi anyi safarar su ta hannun ‘yan...
Fassarar Binciken Mohammed Dahiru Lawal Ikirari: Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci—Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi ikirarin cewa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwaman jihar kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana ƙudurin shi na ɗaukar matakin daya kamata ga dukkan kwamishinan daya kawo masu wasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta tabbatar cewa za a ƙara kuɗin kiran waya da data, amma ba da kashi 100 kamar yadda kamfanonin sadarwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad, yace ba yayin shiri da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, saboda yana kawo manufofin da suke cutar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sabon mai baiwa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf shawara kan aiyuka, Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure ya rasu, kwana ɗaya da Gwamnan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ɓatagari da ba a san ko su wanene ba sun sace Kuɗaɗe asusun ajiyar bankin wani dan kasuwa mai Suna Alhaji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, a karon farko ya gana da ma’aikata da Shuwagabannin sassa na ma’aikatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ICPC ta gurfanar da tsohon shugaban ma’aikatan tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, Alhaji Muhammad Bashir Saidu, a gaban babbar kotun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Darakta Janar na hukumar masu yi wa kasa hidima (NYSC), Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya tabbatar wa masu NYSC cewa, nan bada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta taya Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya murnar nadin da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci A Najariya ta kori jami’anta 27 bisa laifin zamba da rashin da’a Wannan na...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shekarun Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano an bayyana su a matsayin albarka ga al’ummar jihar. Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano,...