DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohondan majalisa mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya tsara daya daga cikin hanyoyin da za a bi wajen dakatar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahamd Tinubu,a jawabin sabuwar shekara da ya yiwa yan Najeriya ya yi alkawarin bunkasa noman abinci ,rage hauhawar farashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar dake kwarmata ayyukan cin hanci da manya laifuka ta duniya OCCRP ta sanya shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu cikin jerin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sama da mutum 10,000 ke zuwa domin ganin likita ya duba lafiyarsu a ƙarƙashin wata bishiya a ƙauyen Baita da ke Ƙaramar...
DAGA AMINA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta shawarci ‘yan kasar da ke shirin tafiya zuwa kasar Australia da su sani cewa akwai biranen kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A shekarar 2020 hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin jagorancin tsohon Manajan Daraktanta, Baffa Babba Dan’agundi ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin 2025 na Naira biliyan 719. A ranar 8 ga watan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI ’Yan daba sun kashe wani ɗan shekara 25 a wurin taron ɗaurin auren babban abokinsa a Jihar Neja. Matashin, mai suna Murtala Hassan,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar tsaron nan da ke yaki da fadan Daba da kwacen Waya da kawar da harkokin Shaye-shaye ta Anty Snaching Phone da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa sun tabbatar da cewa a ranar Lahadi da misalin karfe 12 :30 dare a Unguwar Elpies Street,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama wani sharhi kan harkokin siyasa mazaunin Kaduna Mahdi Shehu. Jaridar SOLACEBASE ta ruwaito...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Aƙalla mutum 71 ne suka rasu a Ethiopia a lokacin da wata babbar mota cike da fasinjoji ta faɗa a cikin kogi,...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wani rahoto game da halin da yara ke ciki (SitAn) a Najeriya ya bayyana wasu dalilai da ya sa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fiye da malaman makaranta 3,000 daga kananan hukumomi 13 na Jihar Ebonyi suka gudanar da zanga-zanga a ranar Lahadi a Abakaliki, babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar tabbatar da adalci da daidaiton tattalin arziki a Najeriya SERAP ta bukaci Kotun ɗa’ar ma’aikata da ta wallafa adadin kadarorin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar NAFDAC ta yi nasarar lalata magunguna, kayan abinci, da kayan sha na jabu da suka kai darajar sama da Naira biliyan...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce shugaba Bola Tinubu da tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari basa kwatanta gaskiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya amince da naira duba 70, 000 a matsayin mafi Karancin Albashi ma’aikata....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’ar Bayero (BUK ) ta naɗa Malan Muhammad Sani Umar R/Lemo daga Mataimakin Farfesa zuwa cikakken Farfesa. ...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta Nijeriya ta nuna damuwa akan yadda ake samun karuwar dakatarwa ko dage tashin jiragen sama...