DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zargi ’yan siyasa a jam’iyyun adawa da rura wutar rikicin al’umma da tabarbarewar siyasa a Kano. Gwamna...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Tinubu ya bayyana aniyarsa ta sabunta tattalin arziki, inda ya godewa ‘yan Najeriya game da jurewar da suka nuna a tafiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya CBN ya taƙaita hada-hadar kuɗin ga masu Sana’ar PoS zawa naira miliyan 1200,000 a kowacce...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ofishin Kididdiga na Kasa (NBS) ya bayar da rahoton cewa an sace wayoyin hannu sama da miliyan 25 tsakanin Maris 2023 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya gargadi Ministocinsa marasa rikon amana a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsara Birane ta Jihar Kano, KNUPDA ta ce daga yanzu ta daina rusa gine-gine da aka yi ba bisa ƙa’ida ba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kare hakkin yada labarai (MRA) ta bayyana cewa hukumomin tsaron Najeriya sun fi kowa kaiwa yan jarida hari a shekarar 2024...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gobara ta tashi a gidan Mai NNPC Dake kan titin Obasanjo road kusada da didi gurin da ake Bada hannu da zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kaduna Uba Sani ya mayar wa iyalan tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha filayen su guda 2 da tsohon gwamna Nasir...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin Nijeriya ta ɗaya ta cafke ƙasurgumin ɗan bindiga mai suna Baƙo Wurgi wanda aka fi sani da Baka Na Garba...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da ake koda sanyi a musamman wasu yankunan Arewacin Najeriya, a jihar Kano masu siyar da awara da soyayyan Dan Kali...
DAGA GWANI IBRAHIM SIRAJ ADHAMA A satin da ya wuce ne Malam Bukhari Sunusi da Malama Fatima Abubakar su ka yi nasarar zama gwarazan Musabaqar Alqur’ani...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Majalisar zartarwar Najeriya ta amince da kasafin kudin shekarar 2025, wanda shugaba Tinubu zai gabatarmata. Da yake jawabi jim kaɗan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mikawa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutane shida da ya ke son nadawa a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta canjawa jami’ar birnin tarayya Abuja suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa na mulkin soji wato Yakubu Gowon Bayan haka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karamin ministan albarkatun man fetur da Iskar Gas Rt. Hon. Ekperikpe Ekpo ya yabawa kamfanin NNPC bisa nasarar aiwatar da manufofin shugaban...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umurci dukkan kwamishinoni da aka sake musu wuraren aiki su tabbatar da gudanar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Kasa CBN ya ce ba gaskiya bane akan rade radin da ake ta yadawa cewa bankin zai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an rundunar ‘yansandan jihar Neja sun tabbatar da kama wani Fatiyah Abdulhakeem da ke aikin tada komadar mota, bisa zargin kashe wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Duk da sukar da mataimakin shugaban Najeriya, Kashin Shettima ya yi mata kan zargin yin kalaman ƙasƙanci kan Najeriya, shugabar jam’iyyar Conservatives...