DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu zanga-zanga sun mamaye majalisar dokokin Koriya ta Kudu bayan Shugaba Yoon Suk Yeol ya kafa dokar ta-baci. An shiga yanayin rudani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manajan Daraktan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano, Injiniya Garba Ahmad Bichi, ya bayyana cewa jihar na bukatar kusan litar Ruwa miliyan 700...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗaya daga cikin masu taimaka wa shugaban ƙasa, Bola Tinubu, kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya tabbatar da cewa babu wani shiri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙananan yaran nan guda huɗu ’yan gida ɗaya da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jihar Kaduna sun kuɓuta. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Ranar Litinin ƙungiyar ƙwadagon Najeriya NLC ta shiga yajin aikin gargaɗi a jihohin ƙasar 14 da kuma birnin Abuja, biyo bayan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar kare hakkin Dan Adam da tallafawa al’umma ta Awareness for Human Right And Charity Foundation (AWRCF) ta gudanar da gangamin bayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu ta sahalewa hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta karɓe wani rukunin gidaje 731 dake birnin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikata a Jihar Kaduna, sun fara yajin aiki na mako guda saboda rashin aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi a jihar. Ƙungiyoyin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha reshen Jihar Kano, ta shiga yajin aikin gargadi na mako biyu da zai fara daga ranar 2 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar wakilan Nijeriya ta dage yin muhawara akan dokar garambawul ga haraji da ta shirya gudanarwa a ranar Talata, biyo bayan matsin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Kano tana sake gina hasumayar shataletalen gaban gidan gwamnatin data rushe a baya. A watannin baya ne Gwamnatin jihar Kano, karkashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsangayar nazari a fannin tsaro wato The Institute of Security and Strategic Studies ta karrama Amb. Ibrahim Waiya da lambar yabo ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da ake cigaba da dambarwa kan batun sake fasalin haraji a Najeriya da gwamnatin shugaban ƙasa Bola Tinubu ta gabatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta ƙalubalanci ƴan majalisun ƙasa, waɗanda suka amince da ƙudirin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) reshen jami’ar jihar Bauchi, Sa’adu Zungur Unviersity (SAZU), sun sanar da shiga yajin aiki a kan...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Hukumar DSS ta saki Zubair, wanda ya kafa ƙungiyar gwagwarmayar dimokuradiyya, wato Take-It-Back Movement (TIB) a Jihar Kano, wanda aka kamashi...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Makarantar Madarasatul Ajyalul Mustaqbal Litahfizil Qur’an Waddirasatil Islamiyya za tayi bikin saukar karatun Alqur’ani ga dalibanta karo na Uku. Dalibai Maza 4...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Jihar Kano ta himmatu wajen kawar da cutar Polio a lungu da sako na jihar. Mataimakin Gwamnan Kano Kwamared Aminu Abdussalam...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta bai wa kamfanin Process Design and Development Limited lasisin gina matatar mai mai ƙarfin tace mai ganga 27,000 a...
Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin, Majalisar Matasan Arewa, a madadin shugabannin matasa na jihohi 19 na Arewacin Najeriya, tana bayyana matukar bacin ranta...