Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin, Majalisar Matasan Arewa, a madadin shugabannin matasa na jihohi 19 na Arewacin Najeriya, tana bayyana matukar bacin ranta...
An yanke wutar lantarkin Jami’ar ABU Zariya saboda gaza biyan kudin wuta Wata sanarwa da Hukumar Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta fitar, ta bayyana...
Gwamnatin jihar Kano Ta Dawowa Da Jami’ar Yusuf Maitama University sunanta na Asali Northwest University. Cikin wata sanarwa da kwamishinan ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Take-It-Back Movement (TIB) ta bayyana damuwa kan kamun daya daga cikin shugabanninta a Jihar Kano, Zubair A. Zubair. A wata sanarwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A safiyar yau Juma’a ce aka wayi gari da kifewar wani kwale-kwale a sashen Dambo-Ebuchi na tekun Neja, wanda ya yi sanadiyar...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Kungiyar Malaman Jami’oi ta Najeriya (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodeke, ya soki tsarin da jami’oi masu zaman kansu ke amfani da shi...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘Yan-sandan Kano ta ce ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Saifullahi Abba dan shekara 23 mazaunin unguwar kofar Fada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya za ta rabawa manoma Irin alkama mai jure zafin rana da yawansa ya kai tan dubu 1 da 500 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International ta ce ƴansanda sun yi amfani da ƙarfi a kan waɗanda suka yi zanga-zangar a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta taya Alhasan Yahaya murna kan zabensa a matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya NAFDAC ta yi gargaɗin cewa akwai wani jabun maganin malaria da ke yawo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau 28 ga watan Nuwamba ake cika shekaru 10 cif da Kungiyar Boko Haram, ta kai mummunan harin daya tayar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Teburin Mai Shayi ya kasance muhimmin wuri ga samari da Dattawa da kuma tsofaffi da suke ganawa amma yanzu suna fuskantar barazana...
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Allahu Akbar! Ci gaba da hakuri, ci gaba da tsayuwa da kafarka ya Mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace wasu ƙananan yara huɗu ’yan gida daya a yankin New Millennium City da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, an gurfanar da shi a Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Maitama, Abuja, ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yayin da tsagaita wutar ta fara aiki, anga jerin motoci sun nufi kudancin Lebanon, inda aka shafe watanni ana gwabza kazamin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya amince da ƙulla yarjejeniyar tsagaita wuta da ƙungiyar Hezbollah. Netanyahu ya bayyana haka ne bayan da ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Yan kasuwa ta kasa watau Market Traders Association of Nigeriarashin jihar kano ta sanar da cewa yan Kungiyar su gajiyar shirin...
A gobe Laraba ne shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Abuja domin fara ziyarar aiki ta kwanaki uku a kasar Faransa bayan amsa gayyatar da ...