DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kafa shingen yaki da hamada ta Kasa da ake kira Great Wall da turanci, ta ce za ta raba irin dibino...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta NLC a Najeriya ta umurci ya’yanta da su tsunduma yajin aiki a duk jihar da aka ki biyan N70,000...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mazauna Kano sun fara jingine motocinsu suna rungumar kekuna da babura masu caji inda wasu ma ke zaɓar tafiyar ƙafa saboda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A abin da a iya cewa farawa da kafar dama, an bai wa al’ummar ƙaramar hukumar Gaya tabbacin inganta harkar lafiya a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi ta bayyyana cewa za ta tono gawar wata yarinya ‘yar shekara biyu da ta ke zargin...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatarwa majalisar dokokin jihar sama da biliyan ɗari biyar da arba’in da tara, a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hadaddiyar kungiyar masu nazarin tunanin dan Adam ta kasar Amurka ta kaddamar da rahoto a kwanan baya cewa, ko da yake a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an rundunar ‘yansanda ta jihar Yobe sun kai samame a babbar kotun majistare da ke Potiskum, inda suka dauke wasu abokan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sanata Suleiman Abdurrahman Kawu Sumaila mai wakiltar Kano ta Kudu ya ce ya kamata Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf yasa ni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Direbobin motocin haya dake jihohin Kaduna, Kano da Katsina sun yi kira ga gwamnati da ta gaggauta gyaran hanyoyin dake jihohin domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon ministan Ilimi, Olatunji Alausa, ya soke dokar da ta buƙaci sai ɗalibi ya kai shekaru 18 kafin shiga jami’a wanda tsohon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce cin fuska ne a wajena kalmar “Abba Tsaya Da Kafarka” kamar yanda wasu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da rasuwar Laftanar Janar Taoreed Abiodun Lagbaja, babban hafsan sojin kasa. Lagbaja ya rasu yana...
DAGA AHMAD MUHAMMAD Tsadar man fetur ta Sanya an samu karancin zirga zirgar ababan Hawa a Arewacin Najeriya musanman a Jihar Kano Wanda hakan ya jefa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya nuna gamsuwa da yadda shirin rigakafin shan-inna yake tafiya a ƙananan hukumomin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu ta kori karar da ake zargin kananan yara da cin amanar kasa da neman kifar da gwamanti a lokacin zanga-zangar tsadar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin ƙwararru da zai yi aikin yiwa baƙi ƴan ƙasashen waje mazauna birnin rijista musamman waɗanda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Akalla yara hudu ne suka mutu sakamakon shakewa bayan da suka kulle kan su a cikin mota yayin da suke wasa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin sakin kafatanin kananan yaran da aka kama tare da tsare su lokacin zanga-zanga. Ministan yada...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu bayanai da aka tattara sun bayyana cewa Najeriya ce kasa ta 5 cikin jerin manyan kasashen dake kan gaba wajen amfani...