DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da aka fara aiwatar da Shirin Gangamin Mutane Miliyan Goma a faɗin wannan ƙasa, an buƙaci al’ummar jihar Kano da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan daukar kwanaki goma 11 a jere babu wutar lantarki a sassan jihohin Arewacin Najeriya a yanzu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya naɗa Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede a matsayin muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasa. Mai...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Majalisar dattatwan Najeriya ta tabbatar da nadin dukkanin ministoci bakwai da shugaba Bola Tinubu ya mika sunayensu ga majalisar ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Bayan katsewar wutar lantarki sama da mako guda , Kamfanin dake rarraba wutar lantarki a Najeriya TCN yayi alkawarin cewar nan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano da daddale matsayar naira 71,000 a matsayin mafi ƙanƙanta albashin da zata ringa biyan ma’aikatanta. Gwamna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta samu nasarar kama wasu mutane biyu Bukar Galadima da Sulaiman Ahmed...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙotun ɗaukaka ƙara a Najeriya ta ce Alhaji Mustapha Haruna Jokolo ne sarkin Gwandu da ke Jihar Kebbi, saboda a cewarta ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Aƙalla mutum bakwai ne suka rasu sakamakon ruhsewar wani gini a babban birnin tarayya Abuja. Muƙaddashin daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Abun mamaki baya karewa, a ranar 26 ga watan Oktoba ne a garin shanga da ke jihar Kebbi, wata Amarya mai suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna, KAEDCO, ya buƙaci mutane da su biya kuɗin wuta duk da tsawon lokacin da aka ɗauka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu amfani da wayoyin salula da na’urorin da ake shiga yanar gizo da su a na kokawa kan rashin kyawun sadarwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyoyin Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya ta tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani saboda rashin biyan ‘ya’yanta albashinsu na watanni huɗu a shekarar 2022. Kwamitin haɗin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin farar hula 89 da aka amince da su a matsayin masu sa ido kan zabe sun yaba da yadda zaben kananan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta ce muƙamin da shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tunibu ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Faɗuwar babban layi wutar lantarki na jihohin Arewa ya jefa jjhohin cikin matsanancin hali, inda al’umma a Kano suka fara kokawa saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo Ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta mika sakon ta’aziyya ga Malam Sanusi Bature, mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin tsaro sun gargaɗi kamfanin TCN kan haɗarin shiga yankin da aka lalata manyan turakun lantarki da ya jefa Arewa cikin duhu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Najeriya CBN ya ƙaryata labarin da ke yawo cewa za a daina amfani da tsoffin takardun Naira 200 da Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da dukkanin ministoci da shugabannin hukumomin ƙasar amfani da motoci sama da guda 3 a...