DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin jihar Kano ta tabbatar da cewa za a gudanar da zaben kananan hukumomi kamar yadda aka tsara a ranar Asabar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya fara jagorantar wata tafiya domin tabbatar da samar da shugabanci na gari a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar Tsaron Najeriya DHQ ta bayyana cewa dakarunta sun kashe ‘yan ta’adda 101 sun kama wasu 182 da a ciki akwai kwamandan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar wutar lantarki ta ƙasa ta bayyana cewa matsalar da aka samu na lalacewa wutar layukan samar da wutar lantarki a yankin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun tarayya mai zamanta a kano karkashin jagorancin mai sharia Simon Amobeda ta rushe shugabancin hukumar zabe ta jahar kano bisa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano da Breakthrough Action Nigeria ta shirya taron karawa juna sani na kwanaki 3 akan Cutar Mashako da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Katsina Umar Dikko Radda ya bayar da umarnin rufe dukkan makarantun kowon kiwon lafiya masu zaman kansu da ke faɗin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da tallafawa mabuƙata ta Awareness for Human Right and Charity Foundation,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an ‘yan sanda sunyi nasarar kama wata Mata, Hamsatu Modu, mai shekaru 54, da alburusai guda 350 a jihar Yobe Hakan na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban majalisar dattawa ta ƙasa, Dr. Abubakar Bukola Saraki, ya ce tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso kwararre ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta samu nasarar gano muggan kwayoyi masu bugarwa a gidan Sanata Oyelola...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa kafa jami’ar Northwest da Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Wudil sune...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedkwatar Tsaro ta Najeriya ta musanta labaran da ake yaɗawa kan cewa an naɗa muƙaddashin shugaban sojin ƙasa na Nijeriya. Hakan na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda 1,000. Sanata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daraktan ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da tallafawa mabuƙata ta Awareness for Human Right and Charity Foundation,...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar sojin Najeriya ta yi watsi da rade-radin mutuwar babban hafsan sojin kasa (COAS), Taoreed Lagbaja, da wasu mutane suka yi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani faifan bidiyo ya bazu a kwanan nan wanda ke nuna wata hanya mai ban mamaki da wani mahaifi ya dana wa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sanda ta yi nassarar kama wani matashi mai suna Abba Aliyu da ake zargi da laifin yin garkuwa da wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu dalibai matasa biyu da ake zargi da yin fashi a wani shagon sayar da...
DAGA SALISU BASO Wani bincike da aka gudanar na nuni da cewa an kwace makarantun gwamnati guda uku a yankin Sabon Gari, inda Makarantun suka zama...