DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani bangare na tausaya wa da kyautatawa al’umma da shugaban asibitin Best Choice Alh Auwal Lawal yayi ya bayyana rage kaso...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar matasan Arewa ta ce ta yi mamakin yadda kungiyar Arewa Consultative forum ta ce ta dakatar da shugabanta Mamman Mike Osuman...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Tinubu da mai dakinsa Oluremi suna kan hanyar dawowa Nageriya bayan halartar taron shugabannin kasashen masu karfin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rikicin fili a jihar Kano ya dauki sabon salo bayan da Garba Kwankwaso, kani ga tsohon Gwamna Rabiu Kwankwaso ya maka Gwamnan...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatinsa na magance rikicin manoma da makiyaya ta hanyar saka jari...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN A sati mai zuwa ne Gwamnatin Tarayya da Gwamnoni za su tsayar da matsaya game da samar da ƴan sandan jihohi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya ce yawaitar ciyo basussuka da gwamnatin shugaban ƙasa Bola...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Har yanzu Amb. Ibrahim Waiya ne shugaban gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu na jihar Kano. Hakan na kunshe ne ta cikin wata...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Australia ta gabatar da ƙuduri domin samar da dokar da za ta haramta wa yara ƴan ƙasa da shekara 16 amfani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kananan yara a Kano sun gudanar da zama na musamman a Majalisar Dokokin Jihar Kano na tsawon sa’a daya da rabin don...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban mulkin sojan Mali ya kori Firaministan farar hula Choguel Kokalla Maiga da gwamnatin kasar, kwanaki bayan Choguel Kokalla Maiga ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan sanda a jihar Bauchi sun kama wata mata, Maryam Salisu, mai shekaru 40 tare da wasu matasa hudu bisa zargin su...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta kasa reshen jihar kano ta ce Sakacin da mutane ke yi ne ke haddasa gobara a lokacin sanyi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙudirin da zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya kwaskwarima domin bai wa ƴan ƙasar mazauna ƙasashen waje damar kaɗa ƙuri’a a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani lauya mai kare hakkin bil’adama, Abba Hikima, ya shigar da kara a kan Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, Sufeto-Janar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata sabuwar annoba das ta bula a Sakkwato ta yi sanadin rasuwar mutane 25 tare da kwantar da wasu da dama a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cece-kuce ya barke bayan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ambaci sunan mai martaba, Muhammadu Sanusi II, a matsayin sarkin Kano na...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tura wata tawaga mai ƙarfin gaske zuwa N’Djamena, babban birnin Chadi bayan da Shugaban Chadin ya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugabannin ƙungiyar ƙasashen G20 sun hallara a Brazil a yau Litinin don tattaunawa kan batun yaƙi da talauci da bunkasa hanyoyin tara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar wakilai ta ce gwamnoni na barazanar hana mambobinta takara a 2027 matukar suka goyi bayan dokar haraji ta Shugaba Tinubu Mataimakin...