DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da aka samu raguwar ayyukan fadan Daba da kuma kwacen Wayoyin mutane a fadin jihar Kano sakamakon sabbin dabarun da...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Sarkin Kano na 16, Muhammad Sanusi II, ya ce a kullum yana gaya wa ’ya’yansa mata cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Alkalan Najeriya (MAN), reshen jihar Cross River, ta shiga yajin aikin sai baba ta gani bayan kasa cimma matsaya da gwamnati...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC, ta gargaɗi masu harkar sarrafa fulawa da su a faɗin ƙasar nan da su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shalkwatar tsaron Najeriya ta musanta zargin da ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta Amnesty International, ta yi cewa mutum 10,000 ne suka mutu...
Innalillahi Wainnailaihi Rojiun : Allah Ya Yi Wa Mahaifin Nusaiba Abdullahi Tukuntawa Rasuwa Cikin alhini da jimami, muke sanar da Al’umma rasuwar Mahaifin Nusaiba Abdullahi Tukuntawa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Madadin hukumar gudanarwa ta jaridar Inda ranka ke gayyatar Yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen daurin auren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu matasa sun bude Sabuwar kungiyar mai suna Hasken Al’umma Foundation wacce zata kawo sauyi da kuma magance matsalolin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa ya karɓi karin sabbin transfomar wutar lantarki guda bakwai don ƙara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sarkin Kano Malam Muhammad Sanusi II ya fito domin fara jagorantar zaman fada na Yau Juma’a a fadar Sarki da ke Kofar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu rahotanni na nuni da cewa an jibge jami’an tsaro a kofar fita daga masarautar Kano da ke Kofar Kudu daidai lokacin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta sanar da shirin ta na fara karbar haraji daga ma’aikatar lafiya ta jihar. Kwamishinan lafiya na jihar Dr....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar ilimi da kimiya da raya al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta saka hawan Daba na Kano a cikin jerin abubuwan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar malaman jami’a ASUU, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta guji yin duk wasu abubuwa da za su kassara asusun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewa manyan motocin daukar kaya za su daina shigowa cikin birnin Kano da rana, domin rage...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani masanin harkokin shari’a kuma Malami a tsangayar koyar da harkokin Shari’a a Jami’ar Bayero dake Kano ya ce, kuskure ne babba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta kori ma’aikata masu shaidar kammala karatun digiri daga jami’o’i masu zaman kansu na Jamhuriyar Benin da Togo. Jaridar PUNCH...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsofaffin sojojin karkashin kungiyar Coalition of Military Pensioners sun rufe Ma’aikatar Kudi ta Abuja da safiyar Alhamis saboda rashin biyan karin albashi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin gwamnan Borno, Umar Kadafur, tare da wasu fasinjojin jirgin Max Air, sun tsallake rijiya da baya sakamakon lalacewar jirgin da suke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah ya yi wa fitaccen mawaƙin Hausa a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, El-mu’az Muhammad Birniwa, rasuwa kamar yanda Jaridar LEADSHIP...