DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar maitaimaka wa gwamnan jihar Kano, kan ilimin Yaya Mata Hon. Hafsat Aminu Adhama, ta ce babban barin Gwaman Kano ya ga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Hisbah ta jaddada cewa har yanzu akwai dokar hana taron biki musamman tsakanin maza da mata, da zarar karfe 11 na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata dattijuwa da ’yarta mai shekara 17 sun lashe gasar tseren yada-ƙanin-wani a bikin raya al’adun al’ummar Kudancin Jihar Kada (SKFEST) ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotun daukaka kara da ke Kaduna ta bayyana cewa hukumar kwastam ta Najeriya ba ta da hurumin kwace shinkafar da ake sayarwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Malam Garba Shehu, mai magana da yawun tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya magantu game da labarin da ake yadawa cewa an...
DAGA AMINA ABDULLAHI MAI KANO Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi II yayi kira ga iyaye dasu cigaba da rubbaya kokarin su wajen baiwa Makarantu islamiyya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya kwace filaye mallakar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas; da Sakataren...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gidan Gwamnati ya ware Naira biliyan 15.09 don siyan tayoyin motoci masu kariya daga harsashi, motoci na Sport Utility Vehicles (SUV), motoci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jihar Kano ta bukaci Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ya biya kamfanin Lamash Properties diyyar Naira Biliyan 8 da miliyan 511....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin matatar Dangote ya rage farashin man fetur zuwa N899.50 a kowace lita. Wannan sanarwa ta fito ne cikin wata takarda da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da sahihanci da ingancin magunguna da abinci a kasa (NAFDAC) ta ankarar da jama’a a kan wani jabun maganin zazzabin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zargi ’yan siyasa a jam’iyyun adawa da rura wutar rikicin al’umma da tabarbarewar siyasa a Kano. Gwamna...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Tinubu ya bayyana aniyarsa ta sabunta tattalin arziki, inda ya godewa ‘yan Najeriya game da jurewar da suka nuna a tafiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya CBN ya taƙaita hada-hadar kuɗin ga masu Sana’ar PoS zawa naira miliyan 1200,000 a kowacce...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ofishin Kididdiga na Kasa (NBS) ya bayar da rahoton cewa an sace wayoyin hannu sama da miliyan 25 tsakanin Maris 2023 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya gargadi Ministocinsa marasa rikon amana a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsara Birane ta Jihar Kano, KNUPDA ta ce daga yanzu ta daina rusa gine-gine da aka yi ba bisa ƙa’ida ba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kare hakkin yada labarai (MRA) ta bayyana cewa hukumomin tsaron Najeriya sun fi kowa kaiwa yan jarida hari a shekarar 2024...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gobara ta tashi a gidan Mai NNPC Dake kan titin Obasanjo road kusada da didi gurin da ake Bada hannu da zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kaduna Uba Sani ya mayar wa iyalan tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha filayen su guda 2 da tsohon gwamna Nasir...