DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad, yace ba yayin shiri da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, saboda yana kawo manufofin da suke cutar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sabon mai baiwa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf shawara kan aiyuka, Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure ya rasu, kwana ɗaya da Gwamnan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ɓatagari da ba a san ko su wanene ba sun sace Kuɗaɗe asusun ajiyar bankin wani dan kasuwa mai Suna Alhaji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, a karon farko ya gana da ma’aikata da Shuwagabannin sassa na ma’aikatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ICPC ta gurfanar da tsohon shugaban ma’aikatan tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, Alhaji Muhammad Bashir Saidu, a gaban babbar kotun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Darakta Janar na hukumar masu yi wa kasa hidima (NYSC), Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya tabbatar wa masu NYSC cewa, nan bada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta taya Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya murnar nadin da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci A Najariya ta kori jami’anta 27 bisa laifin zamba da rashin da’a Wannan na...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shekarun Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano an bayyana su a matsayin albarka ga al’ummar jihar. Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sakataren Gwamnatin Jihar Sokoto, Alhaji Muhammadu Bello Sifawa, ya rasa ‘yar sa da kuma ‘ya’yan ta guda uku sakamakon wata gobara da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansanda a binrin Abuja ta ce ta kama mutum 50 da take zargi da ɓallewa tare da sace murafe na kwatami...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata mummunar fashewar bam ya faru a wata makaranta da ke wata unguwa a Abuja, inda ya kashe ɗalibi ɗaya kuma ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da beli na Naira miliyan 10 ga Olamide Thomas, wata yar gwagwarmaya da ake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rantsar da sabbin kwamishinoni guda bakwai da ya nada a watan Disambar 2024...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar WAEC ta sanar da cewa daga yanzu waɗanda suka faɗi wani darasi na jarrabawarsu za su iya sake rubuta shi ba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotonni sun bayyana cewa an samu bullar sabuwar cuta mai yanayi kamar Covid-19 a asibitocin kasar China. A Hotunan da suka bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta shiga sabuwar shekarar 2025 tare da nasarar kama wasu masu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Muhammad Muhammad Sani daga jihar Yobe shine wanda ya lashe gasar musabakar QUR’ANI na kasa karo na 28 wadda aka kammala jiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da murabus din kwamishinan ma’aikatar bibiya da tabbatar da nagartar aiki Injiniya Mahammad Diggol....
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da ajiye aiki da Engr. Muhammad Diggol, yayi a matsayinsa na kwamishinan ma’aikatar...