DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 62...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙasar Saudiyya ta saki wasu ƴan Najeriya uku, dukkan su mata, da aka kama tare da gurfanar da su gaban kuliya a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin wasu mukamai na wasu muhimman mutane a gwamnatinsa ciki har da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojin Saman Ta Karbi Wasu Jiragen Yaki 12 Domin Ci Gaba Yaki Da Matsalar Tsaro Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Karamar Hukumar Madobi Alhaji Suleiman Dan Azimi ne ya yi wannan Kiran lokacin bikin saukar karatun al-kur’ani me girma na madarasatul...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Juma’a, kamfanin rarraba wutar lantari na babban birnin tarayya Abuja (AEDC) ya bayyana cewa akwai yuwuwar katsewar wutar lantarki daga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sandan Kano ta ce ta kama wani ɗan shekara 25 mai suna Abubakar Musa bisa laifin garkuwa da wani ɗan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sarkin WASE Alhaji Muhammadu Sambo Haruna ya lakadawa wazirin sa Alhaji Muhammadu Badamasi shegen duka ana tsaka da fadanci a fadar masarautar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya sanar da cewa gwamnatin jihar za ta rage farashin man fetur ga manoma a yankunan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutum ɗaya ya riga mu gidan gaskiya yayin da wani ango ya zargi amaryarsa da zuba guba a abincin baƙi a wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya rusa Majalisar Zartarwar Jihar tare da korar Sakataren Gwamnatin Jihar, Barista Muhammad Aliyu-Ubamdoma da kuma dukkanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin masu bukata ta musamman karkashin kungiyar JONAPWD reshen Jihar Kano, sun nisanta kansu daga zanga-zanga tare da taron manema labarai da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta yi gargadin cewa shekarar 2025 za ta kasance shekarar da baza su dauki halin kunnen uwar shegu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta yi holen wata matashiya mai suna Shamsiyya da ake zargi da ƙwarewa wajen satar wayoyi a unguwanni...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani rikici kan rabon shinkafa ya yi Sanadiyyar mutuwar wani matashi mai suna Christian, wanda aka ce maƙwabcinsa Daniel Onyejekwe, mai shekaru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta ce ta kama mutane 1,345 da ake zargi,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya bayyana rashin adalci a matsayin babban ƙalubalen da Najeriya ke fama da ita. Akpabio ya bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tsare fitaccen mai sharhi daga Kaduna, Mahadi Shehu, a gidan gyaran hali na Kaduna bayan gurfanar da shi a gaban kotun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasar Saudiyya ta zartar da hukuncin kisa a kan wasu Iraniyawa 6 saboda fataucin kwayoyi, kamar yadda kamfanin dillancin labaran kasar (SPA)...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata ƙungiya mai suna Abba ba Butulu Bane ta yi kira ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sanya a yi...