DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akwai yiwuwar kamfanoni sadarwa za su ƙara kuɗin kira da na data da kuma tura rubutaccen saƙo a farkon shekarar 2025...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun ce jirgin ya kai harin ne kan wadanda ba su ji ba, ba su gani ba, a kauyukan Gidan Sama...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hajiya Maryam Namadi, mahaifiya ga gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, ta rigamu gidan gaskia a safiyar yau Laraba. Sanarwar Rasuwa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano PCACC, ta kama waɗanda ke da hannu cikin almundahanar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Kano ta zargi tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da janyo cutar mashako ta jihar Kano. Gwamnatin ta yi zargin ne ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Hukumar Kwastom sun sanar da kama jaka 48,912 na shinkafar waje da aka shigo da ita cikin ƙasar tsakanin Janairu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna jihar Adamawa Ahmadu Fintiri na ya sanar da kirkirar sabbin masarautu domin samar da zaman lafiya da kuma hadin kai da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Samar da Magunguna da Kayan Aikin Asibiti ta Jihar Kano DMCSA ta nemi hadin kan Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN da kuma kamfanin man fetur NNPCL , sun ce za su ci gaba da sayar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce baya goyon bayan gwamnati ta karɓi ragamar kayyade farashin kayayyaki, wanda ake ganin zai sassauta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ranar Litinin da maraice Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi tattaunawarsa ta farko da ‘yan jarida tun bayan da ya karɓi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ƙasa ta (NDLEA) ta tabbatar da kama wani ɗan kasuwa wanda ya yi ƙoƙarin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta cigaba da aikin gyara al’umma karkashin atisayen ta mai suna gyara kayan ka. A daren jiya...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wasu mutane hudu da ake zargin suna da alaka da fitaccen ‘dan ta’adda’ Bello Turji, sun ki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta sha alwashin hukunta duk masu ƙin biyan haraji daga shekarar 2025 a matsayin wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Ƙasa Bola Tinibu ya ce bai taba yin nadama da cire tallafin man Fetur ba tun bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani mataki na wayar da kan ‘yan Najeriya da Kara kulla shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 25, da Alhamis 26 ga Disamba, 2024, da kuma Laraba 1 ga Janairu, 2025...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rahotanni danganta ne ga kowanne irin mutum da kuma lafiyarsa da shekaru da girma da irin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta IPMAN, ta ce farashin man fetur zai ragu zuwa N935 a kowace...