DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani babban Lauya Mai mukamin (San) a Nageriya, Ayotunde Oguntleye ya bukaci shugaban Yan Sanda na Ƙasa (IGP) Kayede...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Bankin Duniya ya takatar da Kamfanonin Nijeriya biyu Biba Atlantic Limited da Technology House Limited har na zuwa wata daya daga yin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da sha da Fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen Jihar Kano ta ce ta kama mutane 18 da ake zargi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum 214 sun kamu sannan wasu mutum 39 sun mutu a jihohi 10 daga ranar 30 ga Disembar 2024 zuwa ranar 19...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan Ma’aikatar Kula da Yadda Ake Ba da Kwangiloli da Bibiyar Ayyukan Gwamnatin Jihar Kano, Kwamared Nura Ma’aji Sumaila, ya bayyana rashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin kula da Masallacin Sahaba da ke Kano ya dakatar da fitaccen Malamin nan Sheikh Bin Uthman daga Limanci a Masallacin sakamakon...
DAGA MAIMUNATU BASHIR MUSA ‘Yan sanda sun kama wani mutum a ranar ɗaurin aurensa kan zargin kashe wani mutum bayan sun yi faɗa a jihar Neja....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani kwararren likitan ido Eugene Maxwell dake garin Warri dake jihar Delta ya yi kira ga mutane da su rika amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cibiyar yaki da ta’addanci a ofishin mai bai wa shugaban Najeriya shawara a kan harkokin tsaro ya ce akalla mayakan boko haram...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wani mutum da budurwar sa bisa daura aurensu a gidan cin abinci na Banana da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta jaddada Kudirinta na tallafawa masu bukata ta musamman, musamman masu lalurar laka domin inganta rayuwarsu. Kwamishinan yada labarai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama wani mutum a Pakistan bisa zargin kashe ‘yarsa budurwa bayan ta ki daina dora bidiyonta a TikTok,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yace lokaci yayi da zai fara yaki da masu hana Kano zama lafiya a duk...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamna Caleb Mutfwang na Jihar Filato ya sallami mambobi biyar na majalisar zartarwarsa. Gwamnan ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani tsohon na hannun daman shugaban Najeria Bola Ahmed Tinubu Joe Igbokwe ya bayyana damuwa a kan yadda jam’iyyar APC ta yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta NLC ta sanar da 4 ga Fabarerun 2025, a matsayin ranar da zata fara yajin aikin gama gari a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ofishin Mataimakin Sufeto Janar na ƴansanda, shiyya ta 1 a Jihar Kano ya kama Abba Zizu, Babban Mai kawo Rahoto na Musamman,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani jirgin Max Air daga Lagos ya yi hatsari ya yin sauka a Filin Jirgin Sama na Mallam Aminu Kano, Hatsarin ya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ministan jinkai Nentawe Yilwatda ya yi zargin cewar yanzu haka gwamnonin jihohi suna can suna kokarin sauya sunayen talakawan da gwamnatin tarayya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Kulla Alakar ceto matasa daga harkar shaye-shaye da zaman kashe wando da ke fadin jihar tare...