DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Alhajii Nasir El rufa’i ya yi zargin cewa ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gurfanar da wasu matasa biyu, Habeeb Akinbolu mai shekaru 40 da Daniel Akinola mai shekaru 45 a gaban kotun majistare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da rashawa ta jihar kano karkashin jagorancin Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ta cafke wasu jami’an Karamar Hukumar Nasarawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya yi kira ga masu magana a gidajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Marken Mahuta, wani ƙauye a karamar hukumar Ɗambatta, jihar Kano, yana cikin mawuyacin hali sakamakon rashin asibiti da makarantu masu inganci. Tun...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’in Kasarnan, JAMB ta gargadi cibiyoyin yi wa dalibai rajistar jarabawar da su guji yin haka da dare....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi ya samu damar auren budurwarsa bayan ya cika sharadin da ta gindaya masa—na ɗaga wani mungureren ƙarfe da hannu ɗaya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yankin Karamar Hukumar Gezawa da ke Jihar Kano, an gurfanar da wasu mutum uku ’yan uwan juna a gaban Babbar Kotun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar dokokin Jihar Kano ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta duba yiwuwar yin garambawul ko sake nazari kan dokar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani kwamitin alkalai biyar na Kotun Koli ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Uwani Abba-Aji ta yi watsi da ƙarar da Gwamnan Jihar Ribas,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bai wa duk ma’aikatan gwamnatin tarayya wa’adin ranar Litinin, 17 ga Fabrairu, 2025, domin tantance sahihancin bayanansu a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A cikin wannan zamani na fasahar zamani, yawaitar amfani da shafukan sada zumunta ya zama ruwan dare, musamman a tsakanin matasa. Wannan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Manoman Rani a yankin Madatsar Ruwa ta Watari, da ke karamar hukumar Bagwai a Jihar Kano, sun bayyana fargabar fuskantar mummunar asara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya jaddada cewa babu wani mai ƙarfin iko da ya isa ya tilasta wa mutanen Gaza ficewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda ya kori ’yarsa daga gonarsa saboda ta makara wajen zuwa aiki, lamarin da ya...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Babban lauya mai kare hakkin bil’adama kuma Babban Lauyan Najeriya (SAN), Mista Femi Falana, ya shigar da kara a babbar kotun Legas...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sanda ta samu nasarar cafke wani fasto tare da wasu da ake zarginsu da hannu a safarar bindigu zuwa ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Oluwatosin Ajayi wata mace ce mai gyaran mota da kan fita aiki a kowacce rana da misalin ƙarfe 11 na safe. Kamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu Yan Bindiga sun bukaci a biyasu Naira Million 15 a matsayin kudin fansa ga wani babban manomi da ma’aikacinsa guda...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Tsohon Kwamishinan Hukumar Zabe da ya ayyana Aisha Binani a matsayin wacce ta lashe zaben Gwamnatin Adamawa , Barista Hudu...