DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Hisba a jihar Kano sun kama wasu matasa gandaye da ake zargi da kin yin azumi a ranar farko ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana dalilin komawarsa jam’iyyar APC bayan shekara shida da barinta. A wata hira da...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Malaman makarantar firamare a jihar Kano sun koka kan cire kudi daga albashinsu na watan Fabrairu ba tare da wani bayani ko...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni daga Hukumar Kula da Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) sun bayyana cewa akalla fursunoni 53,254 ne ke jiran shari’a a gidajen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A cikin wata uku da suka gabata, sau uku aka samu munanan hare-haren sama na sojojin Najeriya suka faa kan fararen hula,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ina taya ‘yan uwa musulmai ‘yan Najeriya da duniya bakiɗaya a yayin da muke shiga wannan wata na Ramadan. Muna gode wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani malamin makaranta a jihar Borno, Hassan Bukar, ya bayyana yadda ya shafe watanni 20 ba tare da karbar albashi ba, duk...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Hukumar Karɓar Koke-Koke da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano (PCACC) ta kama Shugaban Ƙaramar Hukumar Ƙiru, Abdullahi Mohammed, bisa zargin...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya soke taron manema labarai da takwaransa na Ukraine, Volodymyr Zelenskyy, bayan wata ganawa da ta rikide zuwa cacar baki a...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya tabbatar da ganin watan Ramadan a Nigeria. A wata sanarwa da ya fitar yayin taron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘Yan Jarida da Masu Buga Labarai a yanar gizo ta Northern Online Media Group (NORP), reshen Jihar Kano, ta jinjinawa wakilin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da ake shirin shigowa cikin watan Ramadan mai alfarma, Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) na yin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa gyara da inganta asibitoci a fadin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan Ma’aikatar Kula da Yadda Ake Ba da Kwangiloli da Bibiyar Ayyuka na Jihar Kano, Comrade Nura Ma’aji Sumaila, ya samu lambar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatan Hukumar Samar da Ruwan Sha ta Jihar Kano sun tsunduma yajin aiki tare da gudanar da addu’o’in Alqunuti, domin neman saukin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama matasa 17 da ake zargi da shirya tayar da zaune-tsaye a wasu sassan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano (KCSF) ta bayyana goyon bayanta ga matakin Gwamnatin Jihar Kano na kafa kwamitin tantance ayyukan kungiyoyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gamayyar Kungiyoyin Farar Hula ta Kano (Kano Civil Society Forum – KCSF), wadda ke karkashin jagorancin kungiyoyi 87 na matasa, ta bayyana...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Zazzafar muhawara ta barke a majalisar dattawan Nijeriya, yayin da shugaban majalisar Godswill Akpabio ya umarci a fitar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan...
l