Shugaban Kungiyar Who Is Fixing The North?, Mustapha Dawood (Sir Sa’e), ya bukaci ‘yan Arewacin Najeriya da su daina mayar da hankali kacokan kan jam’iyyun...
Wata matar aure mai suna Maman Zainab, mai shekaru 42, ta riga mu gidan gaskiya bayan da ta yanke jiki ta faɗi yayin tafsirin Ramadan...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da ta yanke ranar 10 ga watan Janairu wanda ya tabbatar da matakin da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da tsintar gawar wani almajiri dan shekara 14 mai suna Bashir Adamu, dalibin Malam Musa Wada, a kauyen Jikas-Dabaja...
Annobar cutar sanƙarau na ci gaba da barazana ga rayukan jama’a a jihohin Sokoto da Kebbi, inda rahotanni ke nuna cewa fiye da mutum 50 sun...
Majalisar Wakilan Nijeriya ta amince da kudirin sake fasalin haraji da Shugaba Bola Tinubu ya miƙa wa majalisar dokokin kasar. A ranar Alhamis ne Majalisar...
Yan bindiga sun yi wa wasu kauyuka biyar a karamar hukumar Kachia ta Jihar Kaduna dirar mikiya, inda suka tilasta wa mazauna tserewa tare da...
Aƙalla mutum bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da gobara ta haddasa asarar kadarori na sama da Naira miliyan 50 a Jihar Kano a watan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karrama Mujahid Wada Guringawa, daya daga cikin ma’aikatan tashar Muhasa TV & Radio, bisa kwazo da jajircewarsa wajen bayar...
Gidauniyar Aliko Dangote (ADF) ta kaddamar da shirin rabon abinci na kasa na 2025 da darajarsa ta kai Naira biliyan 16, wanda zai tallafawa ‘yan...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta fitar da sabon rahoto da ke nuna cewa wasu jihohin kasar za su fuskanci tsananin zafin rana...
Mazauna garuruwan Alazawa da Gazan da ke karamar hukumar Kiru a Jihar Kano sun dukufa cikin addu’o’i da sallar Alkunutu, suna neman taimakon Allah bisa...
Hukumar Shari’ah ta Jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta, Sheikh Malam Ali Dan Abba, ta kaddamar da sabbin kwamitoci domin kawo sauye-sauye masu ma’ana wajen cigaban...
Aƙalla mutum 1,010 ne suka mutu a faɗin Nijeriya sakamakon hare-haren ‘yan bindiga da na jami’an tsaro a watan Fabrairu, kamar yadda rahoton kamfanin Beacon...
Jami’an tsaron da ke gadin harabar majalisar dokokin jihar Rivers sun ƙulle ƙofar majalisar tare da hana gwamnan jihar Siminalayi Fubara shiga zauren majalisar. Cikin...
Hukumar kula da sufurin jiragen ruwa a Najeriya ta bayyana cewa za ta yi aiki tare da Hukumar Yaki da Sha da Safarar Ƙwayoyi ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun bayyana cewa Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta hana Gwamna Similanayi Fubara shiga cikinta a safiyar wannan Larabar. Aminiya ta...
A wani lamari da ba kasafai ake samu ba, wani lauya mai zaman kansa, Barista Isa Hassan Na Laraba, ya maka wani alƙali a gaban...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudirinta na karfafa hadin gwiwa da kafafen yada labarai na intanet domin inganta yada bayanai ga al’umma. Kwamishinan Yada Labarai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, da aka dakatar daga Majalisar Dattawan Najeriya, ta daukaka karar dakatarwarta zuwa Kungiyar Majalisun Duniya (IPU) a Majalisar...