Gwamnan Jihar Rivers da aka dakatar, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa tun daga lokacin da ya hau mulki, ya sadaukar da kansa wajen kare rayuka...
Babbar Kotun Jihar Kano ta bayar da umarnin cafke tsohon Antoni Janar kuma Kwamishinan Shari’a, Barrister M. A. Lawal, bayan da ya gaza bayyana a...
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga Sarakunan Kano, musamman Hakimai, da su fara shirin gudanar da hawan Sallah cikin tsari da...
Tsohon ɗan takarar majalisar tarayya a zaɓen 2019, Kwamared Adnan Mukhtar Tudun-Wada, ya yi kira ga Seyi Tinubu da ya daina rangadin buɗa-baki a yankin Arewa,...
Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da gaza ɗaukar matakan da suka dace wajen magance rikicin siyasar da ke...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Vice Admiral Ibokette Ibas (mai ritaya) a matsayin sabon gwamnan rikon kwarya na Jihar Rivers na tsawon watanni...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara, da mataimakiyar sa Mrs. Ngozi Odu, har na tsawon watanni 6. Shugaba...
Shahararren mai fafutuka, Comr. Abba Alra-iwas, ya bayyana bukatar yin garambawul ga yankin Arewa, yana mai jaddada cewa idan har ana matukar kaunar yankin, to...
Sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya karɓi ragamar shugabanci a matsayin Kwamishina na 47 a hedikwatar ‘yan sanda ta...
A yayin da watan Ramadan ke tafiya, ana fuskantar matsala daga wasu ‘yan uwarmu teloli da ke fakewa da aikin yau da kullum wajen kin...
Sakataren gwamnatin jihar Rivers, Tammy Danagogo, ya bayyana cewa shiru da sanyi-sanyin da Gwamna Siminalayi Fubara ke yi ba alamar tsoro ba ne, illa nuna...
Kotun Shari’a dake Kano ta yanke wa wani matashi mai shekaru 29, Abduljabar Nura, hukuncin zaman gidan gyaran hali bayan an kama shi da laifin...
A wani mummunan hatsari da ya jefa iyalai da al’umma cikin alhini, wani ango, Abba Musa, da ’yar uwar amaryarsa, Raihanatu Sulaiman, sun rasa ransu mintuna...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya rattaba hannu kan sabuwar doka da za ta takaita ayyukan wasu hukumomi guda shida tare da rushe wasu gaba daya,...
Kwamitin tabbatar da tsaro a Jihar Kano kan Farfado da Zaman Lafiya da Gyaran rayuwar Matasa, karkashin jagorancin Dr. Yusuf Ibrahim Kofar Mata, ya kaddamar...
Fitacciyar mai aikin jinƙai a Arewacin Najeriya, Fauziyya D. Sulaiman, ta bayyana damuwarta kan yadda rashin kuɗi ke haddasa asarar rayuka a asibitocin ƙasar. A wata...
Hukumar hana fasa kwauri a Najeriya ta ce jami’anta na Operation Whirlwind sun ƙwace litar man fetur 34,470 wanda aka yi safararsa a jihar Taraba, a...
Gwamnatin Jihar Kano ta nuna damuwa kan rashin bayyana hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yanke dangane da rikicin masarautar Kano. A cikin wata sanarwa...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi watsi da bukatar majalisun dokokin tarayya na kafa sabbin jami’o’i guda 200, tana mai cewa abin da ya fi dacewa...