Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana sabon shirin hadin gwiwa da Saudiyya domin kafa cibiyar musamman da za ta mayar da hankali wajen magance cututtukan zuciya da...
A ranar Talata, jiragen Alpha Jet guda biyu na rundunar sojin saman Faransa, Patrouille de France, sun yi taho-mu-gama a sararin samaniya yayin atisayen da suke...
Masu haƙa kaburbura da gyara maƙabarta a Kano sun koka kan ƙarancin alawus ɗin da ake ba su, wanda ya ragu daga N5,000 zuwa N3,000 ko...
Wani sabon bincike da masana kimiyya suka gudanar ya gano cewa masu tauna cingam na hadiye dubban ƙananan robobi ba tare da sun sani ba, abin...
Kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida na Jihar Kano, Manjo Janaral Muhammad Inuwa Idiris (mai ritaya), ya ajiye aikinsa. Wata sanarwar da mai...
Babban daraktan fim ɗin Mai Martaba, Prince Daniel (ABOKI), ya bayyana cewa masana’antar Kannywood ba ta nuna masa wariya ba dangane da kabilanci ko addini, illa...
Dakataccen gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya musanta zargin da gwamnatin tarayya ke masa na cewa yana da hannu a hare-haren da ake kai wa bututun...
Rundunar ‘yan sandan Birnin Tarayya Abuja ta cafke wani mutum ɗauke da harsashi 488 na bindigogin AK-47 da aka ɓoye a cikin jarkokin manja a tashar...
A wani yunƙuri na taimakon marayu da jin-ƙai, tsoffin ɗaliban makarantar share fagen shiga jami’a (CAS) ta Kano, ajin 2002, sun raba tallafin Naira miliyan 2,780,000...
Hukumar Shari’ah ta Kano tare da haɗin guiwar ƙungiyar World Assembly of Muslim Youth (WAMY) sun shirya taron shan ruwa ga wadanda suka karɓi addinin Musulunci...
Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) sun kama wata mata mai suna Khadijah Abdullahi mai shekaru 40 dauke da kwalaben...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Jihar Kano ta sake nanata kudirinta na yaki da cutar tarin fuka (TB) tare da tabbatar da kawar da ita gaba...
Babbar Kotun Tarayya dake Lokoja, Jihar Kogi, ta yanke hukuncin cewa Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC) na da damar karɓar bukatar yin kiranye da al’ummar mazaɓar...
Wata gobara mai muni ta tashi a gidan mai na A.A. Rano da ke Kontagora, Jihar Neja, bayan da wata tanka ɗauke da man fetur ta...
Wata fashewar bututun iskar gas ta sake aukuwa a jihar Ribas, abin da ke ƙara dagula lamarin tsaron makamashi a yankin. Wannan fashewa ta faru ne...
An kama wani jami’in soja da wani ɗan sanda mai suna Ajiye Joel bisa Zargin sace batirori daga Hukumar Jiragen Ƙasa ta Ƙasa (NRC), tare da...
Al’ummar Jihar Kano sun shiga ruɗani yayin da rikicin masarautar jihar ya ɗauki sabon salo, biyo bayan shirye-shiryen hawan sallah na sarakunan biyu, Aminu Ado Bayero...
Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, sun cafke wata mata ‘yar kasar Indiya mai suna Neetu Neetu, ‘yar shekara 42,...
Hajiya Safara’u Umaru Barebari, mahaifiyar Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 93. Sanarwar rasuwarta ta fito...
Wasu ma’aikatan gidan rediyon Muryar Amurka (VOA) sun kai ƙara a kotun tarayya da ke Manhattan, inda suka zargi tsohon Shugaban Amurka Donald Trump da...