Gwamnatin Jihar Kano ta gano mutane 8,875 da ke amfana da shirin Inshorar Kiwon Lafiya ba bisa ƙa’ida ba, wanda ya haddasa asarar har N42,600,000....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar Kotun Tarayya da ke Lagos da kuma ta Yola, jihar Adamawa, ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru 95 a gidan yari kan...
Kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya sun ce sun fuskanci matsala a yau Juma’a daga babban layin wutar, lamarin da ya jawo yankuna da dama...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar sabbin ma’aikatan lafiya 774 karkashin shirin ‘National Health Fellows’, wani shiri na musamman da ma’aikatar lafiya...
Rundunar tsaro ta Anty Snatching Phone da ke yaƙi da faɗan daba, ƙwacen waya da kuma daƙile shaye-shayen kayan maye a nan Kano, ta kama...
DGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kulle wani shagon caca da ke cikin birnin Kano, sakamakon karya dokar jihar da kuma saba...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Watan Ramadan wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna ibadar azumi, ɗaya daga cikin shika-shikan Musulunci. Baya ga...
Wani rahoton ƙididdigar ta’addanci na duniya ya bayyana cewa Najeriya ta matsa zuwa matsayi na shida a jerin ƙasashen da suka fi fuskantar ta’addanci a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani sabon bincike da aka gudanar, jihohin Abia, Kano da Ebonyi sun fi yawan yaran da ba sa kammala karatun babbar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wasu ‘yan kasar Pakistan biyu da ake zargi da jagorantar wata gungun masu garkuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Kano sun shiga hannu bayan sun harbe wata budurwa mai shekaru 19,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƴar Majalisar Dattawa mai wakiltar Jihar Kogi, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bayyana cewar zalunci ba zai taba ɗorewa ba yayin da take...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin ladabtarwa na majalisar dattawa ya bayar da shawarar dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan na tsawon watanni 6, biyo bayan dambarwar da...
DAGA YAISR SANI ABDULLAHI Shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa ba ya halatta mai azumi ya fara cin abinci tun daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindiga sun kai hari mai muni a kauyen Sabuwar Tunga da ke Adabka, karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan manoma ne ke cikin damuwa bayan da suka zuba milyoyin naira domin noman rani a kewayen dam din ‘Yan Ganau da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da ayyukan kamfanoni da walwalar kwastomomi ta Najeriya (FCCPC) ta maka kamfanin MultiChoice Nigeria, mallakin layukan DSTV da GOtv, a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC) reshen Ilorin ta gurfanar da wasu jami’an Hukumar Ilimin Firamare ta Jihar Kwara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ƴan jarida masu daukar hoto da bidiyo ta Kano ta bayyana alhini da kunci kan rasuwar Abdullahi Ibrahim, ma’aikacin gidan jaridar...
Ehhhh ba shakka! Ina kuke al’umma masu son yin sahur da shan ruwa da daddaɗa kuma ingantaccen burodi? Muna farin cikin sanar da ku buɗe...