DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan majalisar Amurka, Scott Perry, ya zargi hukumar USAID da daukar nauyin ayyukan kungiyoyin ta’addanci kamar Boko Haram da ISIS. Mr. Perry...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban sashen tsaron Binance, Tigran Gambaryan, ya zargi wasu ‘yan majalisar wakilai guda uku da neman cin hanci na dala miliyan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A kalla mutane 23 sun mutu, yayin da wasu 48 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a titin...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Ana fargabar cewa mutane da dama sun rasa rayukansu bayan da wata tirela ta murƙushe su a Gadar Muhammadu Buhari, da ke...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Tattara Haraji ta Jihar Kano (KIRS) ta bankaɗo wasu asusun banki da ake amfani da su wajen karkatar da kuɗaɗen haraji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar Hisbah sun kai samame zuwa wani shago da ke kan titin Ibo Road, kusa da France Road, inda aka kama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan Labarai da Harkokin Cikin Gida na Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya jaddada aniyar gwamnatin jihar na bunƙasa fasahar dijital da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta gano ma’aikatan bogi 2,363 a yayin tantance ma’aikatan gwamnati da aka kammala kwanan nan. Gwamna Dauda...
DAGA MAIMUNATU BASHIR MUSA Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Nijeriya NAFDAC ta rufe wasu manyan kasuwannin magunguna na ƙasar – a matsayin wani...
A yayin da muke bikin Ranar Rediyo ta Duniya a wannan shekara ta 2025, Ina so na yi amfani da wannan dama domin tunatar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kano – ’Yan kasuwar waya a shahararren kasuwar Farm Center sun kulle shagon Anas Magu, wanda aka fi sani da mai sayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jamus ta ce kimanin mutane 28 ne suka samu raunuka a birnin Munich, bayan da wani ‘dan kasar Afghanistan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A rana irin ta yau, 13 ga Fabrairu, 1976, Najeriya ta tsinci kanta cikin rudani bayan wasu sojoji maciya amanar kasa, karkashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar malamai ta NUT-FCT da ma’aikatan ƙananan hukumomi na NULGE sun fara yajin aiki na dindin a yau Alhamis, sakamakon gazawar shugabannin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta musanta zargin ɓacewar makamai 3, 907 daga hannunta, tana mai cewa zargin ba shi da tushe bare...
DAGA DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano Ambasada Ahmadu Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Ɗaya daga cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa wani mutum da ke sana’ar achaba ya rasa ransa sakamakon harin da wasu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A duk shekara, musamman a lokacin azumi, gwamnati da wasu kungiyoyi kan ware biliyoyin kuɗi domin rabon abinci ga mabukata. Wannan mataki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dokokin Gyaran Haraji sun tsallake karatu na biyu a Majalisar Wakilai, bayan tafka muhawara mai zafi a tsakanin ’yan majalisar. Tun da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta karbe ragamar gudanarwar bankin keystone daga karkashinsa sakamakon wani hukuncin da koto ta yanke a jihar Legas. Cikin...