Hukumar Kwalejin Fasaha ta Jihar Adamawa (Adamawa State Polytechnic, Yola) ta sanar da rufe makarantar na tsawon mako guda, bayan wata zanga-zangar dalibai da ta ɓarke...
A tarihi tun bayan kafuwar Jihar Sokoto, musamman a yankin Gabas, ba a taɓa samun Minista da ya ba da cikakken goyon baya da taimako ga...
Hukumar Yaƙi da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta samu nasarar cafke ƙwayoyin tramadol sama da miliyan biyu a jihar Kano. NDLEA ta bayyana hakan...
Tsangayar Afirka da ke ƙarƙashin tashar talabijin ta Afirka TV3, ta gudanar da bikin yaye daliban da suka kammala karatun difloma a fannin Shari’ar Musulunci ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana gano wasu kura-kurai a cikin tsarin biyan albashi, inda aka gano ma’aikata 240 da ke karɓar albashi sau biyu, yayin da...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Jigawa ta cafke mutum huɗu, ciki har da wani ango, Auwal Abdulwahab, mai shekara 20, bisa zargin hannu a mutuwar amaryarsa...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta gano wasu kura-kurai masu girma a tsarin biyan albashi, ciki har da ma’aikata 240 da ke karɓar albashi sau biyu....
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin tallafa wa Ƙungiyar ‘Yan Jaridar Yanar Gizo domin ƙarfafa aikin yada sahihan labarai da kuma taimakawa ci gaban al’umma. Kwamishinan...
Rahotanni daga karamar hukumar Shanono a jihar Kano sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari a garin...
Tsohuwar Ministar Ilimi a Najeriya, Obiageli Ezekwesili, ta bayyana cewa jam’iyyun siyasa na daya daga cikin manyan matsalolin da ke addabar kasar. Ezekwesili ta yi wannan...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ta na daukar matakan hana amfani da itace da rishon gargajiya wajen girki, a wani bangare na kokarinta na kare lafiyar...
Gwamnatin Tarayya ta amince da aiwatar da aikin gina titin Northern Bypass mai tsawon kilomita 74, wanda zai hada Garin Danzaki da Dawanau, a karamar hukumar...
A cikin wani lamari mai alaka da kiyaye muhalli, wata Kotun Majistare a Rijiyar Zaki, Kano, ta yanke wa Alhaji Inuwa Ayuba hukuncin daurin watanni biyu...
Amb. (Dr) Maimuna Umar Sheriff, mai ba wa Gwamnan Jihar Kano shawara kan harkokin Community Policing, ta bayyana cewa za ta isar da rahoton gobarar...
A wani muhimmin mataki na tallafawa ci gaban yankin Arewa Maso Yamma, shugaban kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Farfesa...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da duba daidaito a harkar mulki, wato SERAP (Socio-Economic Rights and Accountability Project), ta shigar da kara a gaban Kotun Tarayya...
A daidai lokacin da yanayin zafi ke kara kamari a sassan Arewacin Najeriya, birnin Kano na fuskantar matsanancin zafin rana da ya kai fiye da digiri...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin ta na gina tashoshin samar da wutar lantarki masu amfani da hasken rana a jihohi 19 na arewacin ƙasar. Wannan...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da ɓullar wata sabuwar ƙungiyar ta’addanci mai hatsarin gaske, wacce ake kira “Ƙungiyar Mahmuda”. Rahotanni sun tabbatar da cewa...
Hukumar kula da jin daɗin al’umma da walwala ta Jihar Kaduna ta ceto wani yaro ƙarami, Abubakar Sani, mai shekaru bakwai da haihuwa, wanda ya gamu...