Wata budurwa mai shekara 19, Opesusi Faith Timilehin, ta kashe kanta bayan da ta gaza samun makin da ake buƙata domin samun gurbin karatu a jami’a....
Fiye da mutane 5,000 daga ƙauyuka sama da 12 sun tsere daga gidajensu a Jihar Sokoto, sakamakon barazanar da wani gawurtaccen ɗan bindiga, Bello Turji, ya...
Wani sabon salo na ta’ammali da kayan maye ya ɗauki hankalin jama’a — shan sinadaran maye da aka gauraya da lemun kwalba. Wannan dabi’a na kara...
Wani matashi mai shekaru 25, Mansur Umar, ya shiga hannun ’yan sanda bisa zargin kashe Sulaiman Musa, saurayin ’yar uwarsa, a unguwar Kunya da ke...
Gwamnatin ƙasar Ingila ta rage tsawon lokacin bizar aikin bayan kammala karatu daga shekaru biyu zuwa watanni 18. Wannan biza da aka fi sani da...
Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa za ta ɗauki masu gadi 17,600 domin samar da tsaro a makarantun gwamnati a...
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dokta Bukola Saraki, ne zai jagoranci kwamitin da za a yi amfani da shi wajen gyara jam’iyyar PDP. Kungiyar gwamnonin jam’iyyar ce...
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dakatar da fitar da dabbobi zuwa ƙasashen waje domin dakile hauhawar farashi a kasuwannin cikin gida gabanin Sallah Layya. Ma’aikatar Kasuwanci ta...
India da Pakistan sun amince da tsagaita wuta, bayan wasu dogayen tattaunawa da suka gudana da taimakon Amurka. Shugaban Amurka, Donald Trump, ne ya bayyana hakan...
Gwamnonin Arewa da Sarakunan Gargajiya sun amince da kafa rundunar ‘yan sandan jihohi domin magance matsalolin tsaro da ke kara kamari a yankin da ma Najeriya...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayar da umarnin dakatar da sayar da man fetur a dukkan gidajen mai da ke cikin karamar hukumar...
Makarantar horar da ’yan jarida ta Fatima Shariff School of Media and Journalism ta bude rajistar sabbin dalibai karo na 14, tare da gayyatar matasa da...
Shugaban kamfanin Dangote Group kuma Kansilan Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUSTECH), Alhaji Aliko Dangote, ya sanar da ware Naira biliyan 15 domin gudanar...
Pakistan ta ce ta kai wani hari kan India a safiyar Asabar domin rama hare-haren da India ta kai mata a makon da ya gabata. Gidan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama wani gawurtaccen dillalin miyagun kwayoyi da aka fi sani da Sulaiman Danwawu, tare da kwace tramadol da...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe fiye da naira biliyan uku domin biyan kuɗin jarabawen NECO, NABTEB da NBAIS ga ɗaliban da suka cancanta a...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare (JAMB) ta sanar da dakatar da sakin sakamakon jarrabawar UTME ta bana ga ɗalibai 39,834 saboda zargin aikata...
Shugabannin gidajen rediyo da talabijin a Jihar Kano sun dauki matakin dakile amfani da kafafen yada labarai wajen cin mutunci da tayar da hankali, musamman a...
Allah Ya yi wa Sakataren Kungiyar Northern Reform Organization (NRO), Injiniya Abdulkadir Yusuf Gude, rasuwa. Injiniya Gude ya rasu ne a ranar Juma’a yana da shekara...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da yada duk wani shirin siyasa da ake watsa shi kai tsaye a gidajen rediyo da talabijin na jihar. Kwamishinan Yada...