Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana shirin kafa wani sabon sashen da zai dinga aiki da Ƙirkirarriyar Basira (AI) domin inganta gudanar...
Wani mazaunin Jihar Kano, Malam Salisu Umar, ya shawarci Gwamnatin Jihar da ta kafa sabuwar hukuma da za ta mayar da hankali kan samar da hanyoyin...
Kungiyar tsofaffin kansilolin jihar Zamfara da suka yi mulki tsakanin shekarar 2012 zuwa 2023 ta koka kan yadda rashin biyan hakkokinsu ya jefa mambobinta cikin mawuyacin...
Wata ƙungiya mai sa ido kan yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati a Najeriya, mai suna BudgIT, ta zargi wasu ‘yan majalisa da cusa ayyuka marasa amfani...
Rundunar ’Yan sanda a jihar Bauchi ta yi nasarar bankaɗo wasu masana’antun bogi da ke sarrafa takin zamani da magungunan ciyawa na jabu. Jami’an tsaron sun...
Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya ta bayyana bayar da ladan Naira miliyan biyar ga duk wanda ya bayar da sahihin bayani da zai kai ga kamo...
Fitaccen lauya Barista Abba Hikima ya bayyana cewa an gano Hamdiyya Sidi, matashiyar da ta ɓace a ranar Talata, a Babban Asibitin Bakura da ke Jihar...
Gwamnatin Jihar Kano ta shirya bitar kwanaki biyu domin inganta kwarewar ma’aikatan yada labarai daga kananan hukumomi 44 da kuma shugabannin sashen labarai na gidajen rediyo...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukuncin cewa matakin da gwamnatin jihar ta dauka na kwace fili da rushe ginin asibitin zamani da kamfanin Tiamin Multi...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta gurfanar da wani sanannen dillalin ƙwaya, Sulaiman Danwawu, a gaban babbar kotun tarayya da...
Hukumar bayar da lamuni ga masu amfani da kayayyaki ta ƙasa, wato CREDICORP, ta kaddamar da wani sabon shirin wayar da kai kan hanyoyin samun lamuni...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da karatu na biyu na wani ƙudurin doka da ke neman hana hukumar EFCC da ICPC da sauran hukumomin yaƙi da...
Wata kotu a jihar Kano ta yanke hukuncin daurin wata guda a gidan yari ko biyan tarar naira dubu 25 ga wasu mutane da ke da...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta karyata rahoton da wasu kafafen yada labarai suka wallafa, musamman Sahara Reporters, da ke cewa wata mata mai suna Zainab Muhammadu na...
Kungiyar Kula da Masu Hawan Jini ta Najeriya (NHS) ta bayyana cewa kasa da kashi 2.5 cikin 100 na ‘yan Najeriya ne ke kula da lafiyar...
Ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) za su shiga yajin aiki daga daren Talata, bisa zargin gazawar kamfanin wajen biyan kudaden fansho na ma’aikata....
Wani malami a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano (Kano State Polytechnic), Dr Abubakar Tijjani Ibrahim, ya bukaci Gwamnatin Jihar Kano da ta gaggauta daukar...
Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta samu gagarumar nasara a yaki da masu aikata laifuka, inda ta cafke wasu mutum shida da ake zargi da...
An shiga firgici da tashin hankali a ƙauyen Onicha Ngwa da ke cikin karamar hukumar Obingwa a jihar Abia, bayan da wani magidanci ya cinna wa...
Jami’an tsaron Saudiyya sun kama wasu mata biyu da ake zargin su ne matar da kuma mahaifiyar fitaccen jagoran ’yan bindiga da ake nema ruwa a...