Aƙalla mutane 20 da ake zargin ’yan sa-kai ne sun rasa rayukansu, sakamakon wani harin sama da jiragen yakin dakarun sojin saman Najeriya (NAF) suka kai...
Duk da ragin kuɗin makaranta da Gwamnatin Jihar Kano ta yi ga ɗaliban da suka fito daga jihar, Jami’ar Northwest da ke Kano ta sanar da...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya bayyana alhininsa dangane da mummunan haɗarin da ya yi sanadiyyar mutuwar ’yan wasan Jihar Kano...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutum 21 sakamakon mummunan hatsarin mota da ya afku a jihar Kano, inda aka bayyana cewa...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta shigar da malamai 18,670 na makarantun Tsangaya cikin tsarin makarantar zamani, domin a haɗa ilimin addini da na zamani yadda ya...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa cututtuka biyu masu hadari – wato Zazzabin Lassa da Bakon Dauro (Diphtheria) – sun yi sanadin...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wasu shugabanni uku na wata ƙungiyar masu safarar miyagun ƙwayoyi, wadda ke amfani da...
Sakataren Zartarwa na Hukumar Makarantun Kimiyya da Fasaha ta Kano (STSB), Dahiru Sale Muhammad wanda ke Nema zama Farfesa, ya ce gwamnatin Kano za ta tabbatar...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sake kai hari a garin ‘Yan Soyawa da ke ƙaramar hukumar Tsanyawa dake jihar Kano a daren jiya,...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhini mai zurfi kan mummunan hatsarin mota da ya yi sanadin mutuwar matasa 22 daga cikin tawagar...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana damuwa kan yadda ake kara fuskantar koma baya wajen shan madara a fadin Najeriya, lamarin da ta ce yana barazana ga lafiyar...
Layya na daga cikin manyan ibadu da Musulmi ke gudanarwa a lokacin Babbar Sallah. Wannan ibada ce da take da tushe daga Annabi Ibrahim (A.S), wadda...
Rundunar tsaron Indiya ta tabbatar da cewa wasu daga cikin jiragen yakin ta sun fadi yayin arangamar da ta yi da Pakistan a farkon watan Mayu...
Shugaban ƙasar Laberiya, Joseph Nyuma Boakai, ya tsallake rijiya da baya bayan da jirgin sama da ya ke dauke da shi ya samu matsala a yayin...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen Kano ta cafke wasu mutum biyu da ake zargi da mallakar kuɗin bogi har dala $899,800, wanda...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce tana shirin kafa kotu ta musamman da za ta rika shari’ar masu laifin satar amsa da sauran nau’ikan magudin jarrabawa a...
Wata maƙabarta mai tarihi a tsakiyar birnin Kano da ake kira Kuka Bulukiya, yanzu ta koma mafakar ’yan daba da masu aikata miyagun laifuka, lamarin da...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya bayyana matukar alhini da jimamin sa kan iftila’in ambaliyar ruwa da ya afku a wasu...
Limamin sabon Masallacin Juma’a da aka gina a garin Gajuna, cikin Mazabar Ruwan Bago a Karamar Hukumar Rogo, Malam Ibrahim Inyass, ya jaddada bukatar rikon amana...
Sabon Kwamishinan Hukumar Ƙididdigar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dr. Joseph Kigbu, ya gina dakunan karatu guda uku da ofishi ɗaya ga makarantar firamare ta RCM da...