Babban masani a fannin likitanci kuma tsohon Ministan Ilimi da Fetur, Farfesa Jibril Muhammad Aminu, ya rasu yana da shekaru 85 a duniya. Farfesa Aminu ya...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya bukaci matasa da daukacin al’ummar Hausawa da su kasance masu nuna da’a da kwarewar zaman...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta gano fiye da ma’aikata 7,000 na bogi da ke karɓar albashi ba bisa ka’ida ba a lokacin da ake gudanar...
Yayin da shagulgulan bikin Sallah ke karatowa, Majalisar Matasan Arewa (Northern Youth Assembly), reshen Jihar Kano, ta bukaci matasa da daukacin al’ummar jihar da su tabbatar...
A yau Alhamis, 9 ga watan Zulhijja, mahajjata fiye da miliyan 1.5 daga sassa daban-daban na duniya ne suka hallara a filin Arfa domin gudanar da...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa yaɗa bayanan ƙarya da jita-jita marasa tushe sun taka gagarumar rawa wajen ƙara hargitsi da tayar da...
Mutanen sun mutu ne a yayin da suke bukin murnar nasarar da kungiyar wasan kurket ta samu a birnin Bengaluru. Magoya bayan ‘yan wasan kurket cikin...
Mai baiwa shugaban ƙasa shawara na musamman kan tsaro, Malam Nuhu Ribaɗu, ya bayyana cewa dalilin da ya sa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fifita...
Tsohon Ministan Sufuri kuma tsohon Gwamnan Jihar Ribas, Rotimi Chibuike Amaechi, ya ce ba ya ganin dacewar yin cacar baki da wanda ya raina a siyasa,...
Ranar Arafa na daya daga cikin manyan ranaku masu albarka a shekarar Musulunci, musamman a cikin kwanaki goma na farkon watan Zulhijja. Wannan rana tana dauke...
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta haramta duk wani hawan Sallah a fadin jihar saboda barazanar tsaro. A wata sanarwa ta hadin gwiwa da sauran jami’an tsaro,...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci jama’a da su tabbatar da cewa dabbobin da za su yi layya da su ba su dauke da wata cuta kafin...
Gwamnatin Jihar Yobe ta sanar da rufe dukkan makarantun gwamnati da na ƙashin kai a faɗin jihar na tsawon kwanaki goma, domin bai wa ɗalibai da...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Filato ta tabbatar da rasuwar wata mahajjaciya daga jihar, Hajiya Jamila Muhammad, a birnin Makkah na ƙasar Saudiyya. Sakataren gudanarwa...
Daga 1 ga Yuni, 2025, kamfanin WhatsApp ya sanar da dakatar da aiki a kan wasu tsoffin wayoyi, ciki har da iPhone 6 da Galaxy S4,...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta cafke mutum 36 bisa zargin safarar nau’o’in miyagun ƙwayoyi daban-daban a...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta yi hasashen yiwuwar ambaliyar ruwa a wasu sassan Najeriya, musamman jihohin da ke yankin arewa ta tsakiya, a...
Wani rikicin kasuwanci da ya kunno kai a jihar Kano, ya fara haifar da barazana ga makomar sama da matasa 500 da ke samun abin dogaro...
Kungiyar Ma’aikatan Shari’a ta Ƙasa (JUSUN) ta shiga yajin aiki tun daga safiyar Litinin, lamarin da ya janyo tsaikon harkokin shari’a a manyan kotunan tarayya da...
Idan kana da yakinin cewa Allah ne Maɗaukakin Sarki ne Ya halicce ka, kuma kana kokarin rayuwa bisa tafarkinSa – tafarkin gaskiya, adalci da tausayi –...