Rundunar Jami’an Tsaro ta Musamman da Gwamnatin Jihar Kano ta kafa domin yaƙi da satar waya da fataucin miyagun ƙwayoyi, ta cafke matasa huɗu da ake...
Wani matashi mai suna Suleiman Muntari ya ƙone kansa da wuta a unguwar Diga da ke kan titin Panshekara a birnin Kano, da safiyar Litinin. Shaidu...
Gwamnatin Jihar Benuwai ta ayyana Laraba, 18 ga watan Yuni, 2025 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata a sakamakon ziyarar da Shugaba Bola Tinubu zai kai...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da karɓar bakuncin wani muhimmin Taron Kasa kan Bunkasa Fannin Kirkire-Kirkire a Najeriya, domin karfafa gwiwa da habaka rawar da fannin...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana aniyarsa ta fara aikin gina sabuwar hedikwatar Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), al’amarin da...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ce akwai buƙatar gwamnati da masu ruwa da tsaki su samar da kyakkyawan yanayin aiki da ƙarin ƙwarin gwiwa ga...
Sojojin Runduna ta 3 ƙarƙashin Operation SAFE HAVEN sun kama wani da ake zargin ɗan bindiga ne a Katsit, Zangon Kataf, da ke jihar Kaduna. Wanda...
Kungiyar dillalan man fetur a Najeriya, PETROAN, ta bayyana damuwa kan matakin da matatar man Dangote ke shirin dauka na fara raba man fetur da dizal...
Rundunar sojin Isra’ila ta ce Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila. An riƙa jin ƙarar na’urorin ankararwa a biranen tel Aviv...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA ta tabbatar da cewa hare-hare da wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba suka...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce ta cafke matasa 51 da ake zargi da hannu a cikin ayyukan daba a sassa daban-daban na birnin, cikin kwanaki...
Ƙungiyar Ƴan Jarida ta Ƙasa (NUJ), ƙarƙashin jagorancin, Kwamared Alhassan Yahaya, ta bayyana Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, a matsayin ɗaya daga cikin fitattun...
Babbar Kotun Jiha da ke Maitama a Abuja, ta bayar da belin tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele Naira biliyan biyu bisa tuhumar mallakar...
Wani iftila’in guguwar iska mai ƙarfi ya afkawa unguwar Kuletu da ke cikin ƙaramar hukumar Dass a Jihar Bauchi, inda ta ruguza gidaje sama da 450,...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun kama wasu buhuna 66 na kwayar Cannibas, wani nau’in tabar wiwi mai haɗari,...
An wayi gari a ranar Litinin da cigaba da luguden wuta tsakanin kasashen Iran da Isra’ila, wanda ya barke tun ranar Juma’a bayan da Isra’ila ta...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni na musamman ga hukumomin tsaro na ƙasa da su gaggauta ɗaukar matakan da za su kawo ƙarshen...
Majalisar Dattawan Najeriya na shirin ƙara yawan alƙalan Kotun Ƙoli daga 21 zuwa 30, domin rage cinkoson shari’o’i da ke taruwa a gaban kotun da kuma...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), reshen Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta Kano (YUMSUK), ta bayyana rashin amincewarta da yadda aka gudanar da zaɓen sabon Mataimakin...
Jami’ar Cité Universitaire de Paris, wacce ke daga cikin manyan jami’o’i a duniya, ta karrama Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo da Lambar Girmamawa ta Musamman saboda gudunmawarsa...