Kamfanin Facebook ya bayyana sabon matakin da zai fara dauka na goge dukkan bidiyoyin kai tsaye (Live Videos) da aka watsa a shafukan mutane da na...
Zanga-zanga mai zafi ta ɓarke a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya, bayan wallafa wani zanen barkwanci da ake zargin yana nuna Annabi Muhammad (SAW), wanda hakan...
Asibitin Kwararru Na Best Choice Ya Rage Kaso 50 na kuɗaɗen ayyukansu na yau da kullum, wanda suka haɗa da kudin ganin likita kudin Gado da...
Wani manomi mai suna Malam Kabiru Kamba daga garin Kamba, karamar hukumar Dandi a jihar Kebbi, ya ceto wata jaririya mace da aka binne a gonarsa...
DAGA ABBA ANWAR Rahotanni na nuni da cewa irin jajircewar da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I Jibrin, ke nuna wajen inganta haɗin kai...
Kwamishinan Ma’aikatar Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida ta Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya yi kira ga jami’an yada labarai na kananan hukumomi 44...
Kungiyar agaji ta H-S Biggy Foundation ta ba da tallafin kuɗi ga yara 100 da ke fama da cututtuka daban-daban a Asibitin Kananan Yara na Sheikh...
Shugaban jami’o’in Maryam Abacha, MAAUN Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya mika sakon taya murna ga Hadiza Usman Ma’aji bisa daukaka matsayinta zuwa matakin Farfesa a jami’ar...
Wani sabon bincike da aka gudanar a Birtaniya ya nuna cewa yin taku 5,000 a kowanne lokaci sau uku a mako, na iya taimakawa matuka wajen...
Wakilan gwamnatin Jihar Plateau sun isa garin Zaria a Jihar Kaduna domin mika sakon ta’aziyya ga al’ummar da suka rasa ‘yan uwansu sakamakon harin da aka...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Bauda da ke cikin al’ummar Maro a masarautar Kufana, dake karamar hukumar Kajuru ta jihar...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta bayyana cewa ba ta da wata damuwa idan tsohon dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa...
Rahotanni daga kwararru a fannin lafiya sun bayyana cewa, a kalla yara 150,000 ake haifa da cutar Sikila a Nijeriya a duk shekara, lamarin da ke...
DAGA COMRADE BASHIR A. BASHIR A yayin da ake kara bukatar shugabanni masu kishin al’umma, wadanda ke mayar da alkawari aiki, Honarabul Hassan Shehu Hussain, dan...
Wani matashi dan shekaru 17, Musa Muhammad, ya mutu bayan wata arangama da abokinsa a Rijiyar Lemo da ke cikin birnin Kano. Lamarin ya faru ne...
A kokarinta na magance matsalar cunkoso a gidajen gyaran hali na kasar nan, Gwamnatin Tarayya tare da hadin gwiwar jihohi da kungiyoyin agaji masu zaman kansu,...
Fitaccen hamshakin ɗan kasuwa kuma dattijon al’umma, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya rasu a ranar Asabar, 28 ga Yuni, 2025. Marigayin wanda ya shahara a fagen...
DAGA MARYAM KAMSAF Arewa maso Gabas ta sake nuna kwarewarta da kishinta na siyasa a matakin kasa, ta hanyar ɗaukar sabon mataki mai cike da hangen...
Daya daga cikin iyalan marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya bayyana cewa marigayin ya bar umarni tun kafin rasuwarsa cewa a binne shi a birnin Madina,...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 19, Ibrahim Abubakar, a gaban Kotun Majistire da ke unguwar Gyadi-Gyadi, bisa zargin...