Majalisar Dattawa ta bukaci Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, wato NNPCL, da ya bayyana cikin gaggawa inda aka karkatar da kuɗaɗe kimanin Naira Tiriliyan 210 da...
Rundunar tsaro ta musamman da ke yaƙi da fadan Daba da fashi da makamin da kuma Kwacen waya a jihar Kano, ta bayyana cewa wasu ‘yan...
Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (ABU) ta haramta sanya wasu nau’o’in kaya da kuma wasu halaye da ta bayyana a matsayin rashin kunya da girmamawa,...
Kwamitin raba kuɗaɗen shiga na tarayya (FAAC) ya raba naira tiriliyan 1.659 tsakanin Gwamnatin Tarayya, gwamnatocin jihohi da kananan hukumomi, kuɗaɗen da aka tara a watan...
Masarautar Gaya da ke jihar Kano ta sauke Alhaji Usman Alhaji daga mukamin Wazirin Gaya. Sanarwar da Masarautar ta fitar a ranar Laraba ta ce matakin...
Al’ummar unguwar Dawakin Dakata da ke cikin birnin Kano sun shiga cikin alhini da dimuwa, bayan da wani mutumi mai suna Adamu Muhammad ya shiga hannun...
Wata guguwa mai ƙarfi da ta afku a ranar Litinin ta yi ɓarna a wasu ƙauyuka na ƙaramar hukumar Bunkure da ke Jihar Kano, inda ta...
Gwamnatin jihar Neja ta ce har yanzu akwai sama da mutum 700 da suka bace ba gan su ba tun bayan mummunar ambaliyar ruwan da aka...
Mazauna kauyen Dan Madanho da ke karamar hukumar Gezawa a jihar Kano sun roƙi gwamnatin jihar da ta karamar hukuma da su gaggauta gyaran hanyar da...
Wata kotun Shari’ar Musulunci da ke Magajin Gari a Jihar Kaduna ta yanke wa wani mutum mai suna Yusuf Usman hukuncin daurin watanni shida a gidan...
Rundunar Jami’an Tsaro ta Musamman da Gwamnatin Jihar Kano ta kafa domin yaƙi da satar waya da fataucin miyagun ƙwayoyi, ta cafke matasa huɗu da ake...
Wani matashi mai suna Suleiman Muntari ya ƙone kansa da wuta a unguwar Diga da ke kan titin Panshekara a birnin Kano, da safiyar Litinin. Shaidu...
Gwamnatin Jihar Benuwai ta ayyana Laraba, 18 ga watan Yuni, 2025 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata a sakamakon ziyarar da Shugaba Bola Tinubu zai kai...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da karɓar bakuncin wani muhimmin Taron Kasa kan Bunkasa Fannin Kirkire-Kirkire a Najeriya, domin karfafa gwiwa da habaka rawar da fannin...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana aniyarsa ta fara aikin gina sabuwar hedikwatar Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), al’amarin da...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ce akwai buƙatar gwamnati da masu ruwa da tsaki su samar da kyakkyawan yanayin aiki da ƙarin ƙwarin gwiwa ga...
Sojojin Runduna ta 3 ƙarƙashin Operation SAFE HAVEN sun kama wani da ake zargin ɗan bindiga ne a Katsit, Zangon Kataf, da ke jihar Kaduna. Wanda...
Kungiyar dillalan man fetur a Najeriya, PETROAN, ta bayyana damuwa kan matakin da matatar man Dangote ke shirin dauka na fara raba man fetur da dizal...
Rundunar sojin Isra’ila ta ce Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila. An riƙa jin ƙarar na’urorin ankararwa a biranen tel Aviv...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA ta tabbatar da cewa hare-hare da wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba suka...