Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai karkashin jagorancin wani fitaccen kasurgumin dan bindiga mai suna Babaro sun kwace iko da jagorancin karamar...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Oyo, sun bayyana cewa matsalar amfani da miyagun ƙwayoyi na ƙara kamari...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya bayyana cewa gwamnatin sa ba ta tube rawanin Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar, kamar yadda ake ta yadawa ba. Gwamnan...
Ƙungiyar Shugabannin Hukomomin Gwamnatin Tarayya a Najeriya (NAFOHEADS) ta bayyana cewa sabon mafi ƙarancin albashi na Naira 70,000 da gwamnatin tarayya ta ƙaddamar, ya rasa kima...
Wani tsohon babban jami’in kudi, CFO na kamfanin Samar da man fetur na Najeriya, NNPCL, Umar Isa-Ajiya, ya musanta zargin cewa ta karfin tsiya jami’an hukumar...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana gobe Alhamis, 26 ga Yuni, 2025 a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar shekarar musulunci ta 1447. Hakan na kunshe...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa zuwa ranar 23 ga Yunin 2025, ta karɓi takardun buƙata daga ƙungiyoyi 110 da ke...
Sanata Ali Ndume, ɗan majalisar dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu, ya bayyana cewa da Bola Ahmed Tinubu ba shi ne shugaban ƙasa ba a yanzu,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin a gaggauta gyara Makarantar Koyon Harsunan Faransanci da Sinanci da ke Kwankwaso, a karamar hukumar Madobi,...
Jami’an Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), reshen Kano, sun rufe wasu shaguna a kasuwar Sabon Gari, tare da kama mutane shida...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na shawo kan matsalar karancin ruwan sha da ke addabar wasu yankunan jihar. Kwamishinan Ruwa na Jihar Kano, Alhaji...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi Allah-wadai da kisan gillar da wasu suka yi wa Barhama Suleiman da Jamilu Ahmad a Makurdi, jihar Benue....
Gwamnatin Jihar Adamawa ta sanar da warware sarautar gargajiya ta Wazirin Adamawa da ke hannun tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, bisa dalilan da suka...
Gwamnatin tarayya ta sanar da ɗaukar ma’aikata 30,000 a hukumomin Immigration, Civil Defence, Correctional da Fire Service a faɗin ƙasar. Kwamitin CDCFIB ya ce ɗaukar aikin...
DAGA ABBA ANWAR – KANO Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, wanda ke jagorantar kwamitin majalisar kan sauya kundin tsarin mulki na 1999, ya...
Shugaban kuma wanda ya kafa MAAUN Group of Universities, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya taya tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Alhaji Ahmadu Adamu Mu’azu, murnar zagayowar cika...
Iyalin wata mata mai suna Amina Muhammad Aliyu Gumel sun zargi Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da sakaci, wanda suka ce ya yi sanadin rasuwarta...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba su gamsu da...
Wasu matasa a jihar Kano na karfafawa juna gwiwa wajen yakar wariya da nuna banbanci da ake wa masu larura, tare da kira ga gwamnati da...
Rundunar ‘yan sandan hukumar kula da sufurin jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), ta ce ta kama wasu da ake zargi da satar kayan layin dogo a...