Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa Majalisar Dattawa ta 10 ta karɓi da kuma gabatar da ƙudurin dokoki guda 844 tun bayan da...
Rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wasu ‘yan ta’adda yayin wani samame da ta kai garin Kunchin Kalgo a ƙaramar hukumar Tsafe...
Shugaba Tinubu ya fara da tunawa da Ranar Dimokuraɗiyya ta gaskiya a Najeriya, wato 12 ga watan Yuni. Ya yi wa jaruman da suka sadaukar da...
Akalla mutum 204 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin jirgin sama da ya auku da safiyar Alhamis a birnin Ahmedabad, da ke arewa maso...
Gwamnatin Jihar Kano ta karyata zargin da wata ƙungiya ke yadawa cewa ta karɓi sabon bashi na dala miliyan 6.6 daga ƙasashen ƙetare, tana mai bayyana...
Wani yunkuri da wata ƙungiya a jam’iyyar APC mai suna APC Patriotic Volunteers ke yi na caccakar gwamnatin Kano da zargin karɓar bashi daga ƙasashen waje...
Kungiyar ‘Yan Jarida na Kafafen Sadarwar Intanet a Jihar Kano (Kano Online Media Chapel) ta taya Isma’il Yusuf Makwarari murnar nadinsa a matsayin Manajan Tashar Himma...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yaba da gudunmuwar da hukumomin bayar da agajin gaggawa suka yi, wadanda suka yi nasarar dakile yiwuwar fashewar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa kafa tashar Himma Radio da TV, wadda ta mayar da hankali kan shirye-shiryen da suka shafi harkokin noma da kiwo,...
Wani lauya a jihar Kano, Barista Salisu Salisu Umar, ya bayyana aniyar su ta gurfanar da Mai Martaba Sarkin Khalifa Muhammadu Sanusi II, a gaban kotu,...
Wata mata mai suna Khadija tana fuskantar zargin kashe ’yarta mai suna Fadila, ’yar shekara 11, a unguwar Tukur Tukur da ke Zariya a Jihar Kaduna....
Gwamnatin tarayya ta soke faretin sojoji da ake gudanarwa a duk shekara domin bikin Ranar Dimokuraɗiyya, wanda aka saba yi a ranar 12 ga Yuni. Wannan...
Fitaccen lauya kuma jigo a harkokin ci gaban al’umma, Barrister Salisu Salisu Umar, ya nuna alhini da jajantawa ga ’yan kasuwar waya ta Farm Centre da...
An tsinci wani lamari mai tayar da hankali a garin Gwarzo da ke Jihar Kano, inda wani ango ke zargin kashe amaryarsa da suka yi aure...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta kori ƙorafe-ƙorafen da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya shigar dangane da dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga...
Gwamnatin jihar Bauchi ƙarƙashin jagorancin Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ta buɗe ƙofar karɓar bukatun al’ummomi masu sha’awar kafa sabbin masarautu da kuma gundumomi a faɗin jihar....
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Bagwai da Shanono a Jihar Kano, Hon. Yusuf Ahmad Badau, ya maka wasu matasa a gaban kotu, wadanda ke karkashin...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman da zai duba gobarar da ta tashi a kasuwar wayoyin salula ta GSM da ke...
Shugaban ƴan bindiga da ake nema ruwa a jallo, Bello Turji, ya buƙaci manoma a wasu sassan Zamfara da Jihar Neja su biya harajin Naira miliyan...
Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) ne sun kai hari kan wasu direbobin manyan motoci a garin Ogi da ke ƙaramar...