Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ce babu sauran alaƙa tsakaninsa da attajirin nan Elon Musk, wanda a baya aka san su da kusanci sosai. Trump...
Akalla mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku da safiyar Asabar a garin Kyaramma, karamar hukumar Ringim a jihar...
Rundunar ’Yan sanda a Jihar Neja ta kama wani magidanci da ake zargi da kashe matarsa mai juna biyu a kauyen Limawa da ke cikin birnin...
A Najeriya, zalunci da tauye haƙƙin jama’a ba sabon abu ba ne, musamman idan wanda ke aikata hakan na da wani ƙarfin iko ko madafa ta...
Wata gobara ta tashi a wani otel da ke kan titin Shara Sittin a birnin Makkah, wanda ke dauke da wasu alhazan Najeriya da suka je...
Babbar Kotun Tarayya ta Najeriya ta kaddamar da sabon tsarin zamani na shigar da kararraki ta hanyar amfani da intanet a reshen kotun dake Lagos, wanda...
Ambassador Dr. Umar Shu’aibu Gwarzo ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf da daukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar bikin Babbar Sallah. A wata sanarwa da ya fitar...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf da al’ummar Musulmi murnar zagayowar bikin...
Biyo bayan rahoton baya-bayan nan da ya bayyana cewa fursunoni sama da 86,000 ke tsare a gidajen yarin Nijeriya, inda kashi 70 cikin 100 daga cikinsu...
Shehin malamin addinin Musulunci, Sheikh Umar Ibrahim Indabawa, ya shawarci al’umma da su daina jiran jami’an tsaro su kawo dauki kafin su kare kansu da iyalansu...
Wata gobara mai ƙarfi ta tashi a fitacciyar kasuwar waya da ke Farm Center, Jihar Kano, inda ta ƙone wani sashi na ginin Plaza Dan Sulaika,...
Kungiyoyi masu zaman kansu (CSOs) guda 106 da ke Kano sun bukaci al’ummar jihar, musamman matasa, da su gudanar da bukukuwan Sallah cikin lumana da kwanciyar...
Tsohon Babban Alkalin Ƙasa (CJN), Mai Shari’a Mohammed Lawal Uwais, ya rasu yana da shekaru 89 a duniya. Wata majiya daga cikin iyalansa ta tabbatar da...
Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta ce ta gano bindiga kirar AK-47 ta bogi a gidan ɗaya daga cikin mutanen da ake zargi da hannu a...
A ranar Asabar, 24 ga Mayu, 2025, wani taron tattaunawa mai muhimmanci ya gudana a Jami’ar Khalifa Isyaku Rabi’u da ke Kano, inda masana biyu daga...
Kwamitin Zaman Lafiya na Jihar Kano ya taya Musulmi murnar bikin Babbar Sallah da za a fara gudanarwa daga ranar Juma’a, 6 ga Yuni, 2025. Kwamitin...
Masana da ƙungiyoyi masu zaman kansu sun bayyana damuwa kan yadda ake kara yawaitar datti, musamman na robobi a jihar Kano, yayin bikin Ranar Muhalli ta...
Gidauniyar tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Abubakar Bukola Saraki, ta kai ziyara Mokwa da ke jihar Neja domin jajantawa da kuma taimakawa al’ummar da ambaliya ta...
Ɗan siyasa a jam’iyyar APC daga karamar hukumar Gwale, Hon. Umar Faruk mai dattako, ya bada tallafin naira dubu 50 kowanne ga iyalan ’yan siyasar da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta musanta wani rahoto da ke ta yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke ikirarin cewa an yi garkuwa da mutane...