Sabon Kwamishinan Hukumar Ƙididdigar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dr. Joseph Kigbu, ya gina dakunan karatu guda uku da ofishi ɗaya ga makarantar firamare ta RCM da...
Wani sabon rahoto da ƙwararrun masana kan sauyin yanayi suka fitar ya bayyana cewa a cikin shekara guda da ta gabata, rabin al’ummar duniya – wato...
MarayuMalaman addini sun jaddada cewa kulawa da marayu na daga cikin manyan hanyoyin da ke kawo zaman lafiya da hadin kai a cikin al’umma. A cewar...
Mutane 110 ne suka rasa rayukansu a sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a garin Mokwa da ke Jihar Neja. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da ranar da za a gudanar da zaɓen gwamnonin jihohin Ekiti da Osun a shekarar 2026....
Wani kwararren likitan tiyata, Farfesa Sani Ali Aji, ya ce likitocin tiyata kwararru guda shida (6) ne kacal suka rage a fadin Jihar Kano, duk da...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana farin cikinta da hukuncin da Kotun Daukaka Ƙara da ke Abuja ta yanke, inda ta soke hukuncin Kotun Tarayya da ke...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zaune a Abuja ta soke hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke kan hana gudanar da zaɓen kananan...
Rundunar Sojin Nijeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun kashe ƴan ta’adda akalla 60 a wani farmaki da suka kai a garin Bita...
Wata kotu mai zamanta a garin Iwo, cikin jihar Osun, ta yanke wa wani malamin tsibbu mai suna Kabiru Ibrahim hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa...
Ƴan ta’adda sun kai hari a wasu kauyuka a ƙaramar hukumar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi, inda suka kashe aƙalla mutane shida tare da yin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta kama mutane 41 da ake zargi da hannu a kisan gilla da aka yi wa Baturen ’Yan Sanda...
Akalla mutane 21 ne suka mutu, yayin da wasu goma (10) har yanzu ba a gano su ba, sakamakon mummunar ambaliya da ta shafi unguwannin Tiffin...
Daruruwan ɗalibai sun tsallake rijiya da baya a makarantar sakandiren gwamnati da ke Namne, a Ƙaramar Hukumar Gassol ta Jihar Taraba, bayan da ginin ajujuwan da...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa sauye-sauyen da gwamnatinsa ta aiwatar cikin shekaru biyu da suka gabata sun haifar da manyan sauyi wajen farfaɗo...
Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta fara biyan haƙƙin tsofaffin kansiloli da wasu manyan ma’aikata da suka yi aiki a kananan hukumomi...
Alhamdulillah, tsira da aminci su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW), jagoran al’umma da mafi girman annabawa. Kwanaki goma na watan Dhul-Hijja na daga cikin lokuta mafi...
Rundunar sojojin Najeriya da ke karkashin aikin musamman na Operation Hadin Kai ta kama jami’an tsaro 33 – ciki har da sojoji 18 da ‘yan sanda...
Kungiyar One Kano Agenda ta bayyana damuwa kan rikicin da ya barke a karamar hukumar Rano da ke Jihar Kano, inda ta bukaci jama’a da su...
Cibiyar Bincike ta Haɗin Gwiwa (JIC) ta ce mutum 1,450 da ake zargi da ta’addanci na jiran a gurfanar da su a gaban kotu a sassa...