Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen kafafen intanet na Jihar Kano, ta roƙi Gwamnatin Jihar Kano ta taimakawa manoma da iri da kayan aikin noma...
Fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa manyan ’yan siyasa biyu — Rabiu Musa Kwankwaso da Abdullahi Umar Ganduje —...
Wani matashi ya rasa ransa a kauyen Tarandai da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, bayan da wasu matasa suka kai masa farmaki saboda ya...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta ce ta kwace miyagun kwayoyi da darajarsu ta kai Naira biliyan 6.524 a wasu tashoshin...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB) ta fitar da sakamakon ɗaliban da suka sake rubuta jarabawar UTME ta bana. JAMB ta ce an sake jarrabawar...
Hukumar ’Yan Sanda tare da haɗin guiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama mutum 20 da ake zargi da kutse cikin tsarin sakamakon...
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ta ci gaba da aiwatar da manufofinta na farfado da harkar ilimi, ta hanyar raba kujerun...
Kamfanin Yakam Multimedia, masu wallafa Jaridar Inda Ranka, ya taya babban editanta, Malam Yasir Sani Abdullahi, murnar cika shekaru 26 da haihuwa. Sanarwar taya murnar na...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sake jaddada bukatar ta ga Gwamnatin Tarayya da ta cika dukkan sharuddan yarjejeniyar da aka cimma tun a shekarar...
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Zaliha bisa zargin kashe jaririn kishiyarta dan wata uku da haihuwa, ta hanyar ba shi...
Wata kotu a Amurka ta dakatar da matakin Shugaban Amurka, Donald Trump, na hana Jami’ar Harvard daukar dalibai daga kasashen waje. Alkalin kotun gunduma, Allison Burroughs,...
Hukumar Raya Birnin Tarayya (FCTA) ta ce za ta karɓe filaye 4,794 a Abuja daga ranar Litinin mai zuwa, saboda masu su sun gaza biyan kuɗin...
Wasu yara uku sun rasu yayin da wata ta tsira bayan sun ci abinci da ake zargin yana ɗauke da guba a unguwar Magama da ke...
Akalla mutane 590 ne suka rasa rayukansu a fadin Najeriya a watan Afrilu kadai, yayin da aka sace wasu 192, a wani yanayi na ci gaba...
Shugaban Kungiyar Jami’o’in Kudi na Nahiyar Afrika (AAPU), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya yi yabon ci gaban da jami’ar Nile ta samu a fannin ilimi da...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da fitar da sama da Naira biliyan 20 domin aiwatar da manyan ayyuka a kananan hukumomi daban-daban na jihar. Majalisar Zartarwar...
Shugaban makarantar Islamiyya ta Hayatuddeen da ke ƙaramar hukumar Rogo a Jihar Kano, Malam Aminu Garba, ya bayyana cewa ƙarancin ajujuwa na jefa ɗalibai cikin mawuyacin...
Fiye da yara miliyan 10 a Najeriya ba sa zuwa makaranta, inda mafi yawan su ke zaune a yankin Arewa da ke fama da matsalar tsaro....
Ana ci gaba da rade-radin cewa sojoji sun kwace mulki a Jamhuriyar Kwaddibuwa, inda ake zargin sun hambarar da gwamnatin Shugaba Alassane Ouattara. Jita-jitar ta fara...
Wasu matasa uku sun rasa rayukansu a wani kududdufi da ke unguwar Gwazaye a karamar hukumar Kumbotso, Jihar Kano, yayin da suke yunkurin cafke wani da...