Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta gurfanar da wani sanannen dillalin ƙwaya, Sulaiman Danwawu, a gaban babbar kotun tarayya da...
Hukumar bayar da lamuni ga masu amfani da kayayyaki ta ƙasa, wato CREDICORP, ta kaddamar da wani sabon shirin wayar da kai kan hanyoyin samun lamuni...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da karatu na biyu na wani ƙudurin doka da ke neman hana hukumar EFCC da ICPC da sauran hukumomin yaƙi da...
Wata kotu a jihar Kano ta yanke hukuncin daurin wata guda a gidan yari ko biyan tarar naira dubu 25 ga wasu mutane da ke da...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta karyata rahoton da wasu kafafen yada labarai suka wallafa, musamman Sahara Reporters, da ke cewa wata mata mai suna Zainab Muhammadu na...
Kungiyar Kula da Masu Hawan Jini ta Najeriya (NHS) ta bayyana cewa kasa da kashi 2.5 cikin 100 na ‘yan Najeriya ne ke kula da lafiyar...
Ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) za su shiga yajin aiki daga daren Talata, bisa zargin gazawar kamfanin wajen biyan kudaden fansho na ma’aikata....
Wani malami a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano (Kano State Polytechnic), Dr Abubakar Tijjani Ibrahim, ya bukaci Gwamnatin Jihar Kano da ta gaggauta daukar...
Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta samu gagarumar nasara a yaki da masu aikata laifuka, inda ta cafke wasu mutum shida da ake zargi da...
An shiga firgici da tashin hankali a ƙauyen Onicha Ngwa da ke cikin karamar hukumar Obingwa a jihar Abia, bayan da wani magidanci ya cinna wa...
Jami’an tsaron Saudiyya sun kama wasu mata biyu da ake zargin su ne matar da kuma mahaifiyar fitaccen jagoran ’yan bindiga da ake nema ruwa a...
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a titin Miller ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai suna Adamu Isma’ila Arzai, bisa...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana damuwarsa kan yadda ɓangaren shari’a a Najeriya ke ci gaba da faɗawa cikin halin tabarbarewa sakamakon yawaitar...
Kungiyar Tuntuba ta Jam’iyyu (IPAC) reshen jihar Kano ta bayyana gamsuwa da matakin da wasu gidajen rediyo da talabijin a jihar suka ɗauka na dakatar da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana ci gaba da ɗaukar matakai na musamman don yaki da cututtuka masu zaman kansu, musamman ciwon hawan jini, wanda ke...
Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, wanda shi ne wanda ya kafa kuma shugaban kungiyar jami’o’in MAAUN, ya kyautar wa Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso,...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu a kan dokar kafa Nigeria Hunters Forest Security Service (NHFSS), domin fatattakar ’yan ta’adda da masu laifi daga...
Shugaban kungiyar AKM, Dr Auwal Nasir, ya bayyana cewa Kwankwasiyya ba wai sa hula ja kawai ba ce, illa wata manufa ce da ke ginuwa a...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da babban mataimakin Gwamna Abba Kabir Yusuf kan rahotanni daga Ma’aikatar Sufuri ta jihar, Honarabul Ibrahim Rabiu, saboda zargin yin kalamai...
Kungiyar Eye on Kano Initiative ta bayyana rashin jin daɗinta kan yadda shugaban Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA), Mista Afam Osigwe (SAN), ya fitar da wata...