Gwamnatin Jihar Kano ta kama wasu awaki da ake zargi da lalata bishiyoyin da aka dasa domin ƙawata birnin Kano da yaƙi da sauyin yanayi. Bishiyoyin...
A ƙasar Indiya, wata mata ta kai ƙarar mijinta kotu bisa zargin yana ƙaunar mage fiye da ita – abin da ya tayar da hankali da...
Babbar Kotun Tarayya da ke Jos, jihar Filato, ta yanke wa wasu ’yan kasar China huɗu hukuncin zaman gidan kaso na shekara biyar kowannensu, bisa laifin...
Matan aure da ’yan mata a wasu kauyuka na Jihar Kano na kwana a wajen rijiyoyi da fanfunan ruwa saboda ƙarancin ruwan sha da ya addabi...
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Shamsuddeen Ado Abdullahi Unguwar Gini, ta tura wasu matasa biyu gidan...
Wasu ’yan bindiga sun sace Sarki Obalohun na Okoloke, Oba James Dada Ogunyanda, a karamar hukumar Yagba ta Yamma, Jihar Kogi. An sace sarkin ne da...
Majalisar Wakilan Najeriya ta buƙaci a samar da cibiyar rubuta Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta UTME guda ɗaya aƙalla a kowace ƙaramar hukuma cikin ƙananan...
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Kaura Namoda/Birnin Magaji a Jihar Zamfara, Hon. Aminu Sani Jaji, ya ce ‘yan bindiga sun sace fiye da mutane 200...
Kungiyar Malaman Jami’a ta Kasa (ASUU), reshen Jami’ar Nsukka (UNN), ta bayyana cewa za ta dauki matakin shari’a a kan Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba...
Kungiyoyi 107 na farar hula da ke jihar Kano sun bayyana cikakken goyon bayansu ga matakin da shugabannin kafafen yada labarai suka dauka na dakatar da...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun gaba da Sakandare (JAMB) ta ce dalibai 379,997 ne za su sake rubuta jarabawar UTME ta bana saboda matsalolin da suka...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Ahmad Sa’id Dandinshe hukuncin daurin shekara guda tare da bulala...
Al’ummar yankin Bechi da ke Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano sun koka kan yunkurin wasu mutane da ba a san ko su waye ba da...
Akalla sojoji 20 ne ba a san inda suke ba bayan wani mummunan hari da mayaƙan ISWAP suka kai wa sansanin sojoji da ke Marte a...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Gombe ta cafke wani mutum mai suna Mohammed Magaji, dan shekara 47, bisa zargin yin lalata da ’yar matarsa mai shekaru...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta ce akwai jihohi shida da ake sa ran za su fi fuskantar ruwan sama a bana fiye da...
Wasu mayaƙan Boko Haram sun kai hare-hare kan sansanonin sojojin Najeriya guda biyu da ke Jihar Borno, inda suka kashe wasu sojoji, kamar yadda rahotanni suka...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da kafa sabuwar hukuma da za ta rika hukunta masu karya dokokin hanya a fadin jihar. Majalisar ta amince da...
Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University da ke Najeriya (MAAUN), Farfesa (Dr.) Mohammad Israr, ya bayyana cewa jami’ar ta rufe wasu dakunan kwanan dalibai mallakar masu...
Kungiyar Muryar Jama’ar Karamar Hukumar Gwale, wato Voice of Gwale LG People’s Association (VOGPA), ta yi kira ga hukumomin tsaro da na al’adu da su dakatar...