Darakta Janar na Cibiyar Bincike Mai Zaman Kanta ta Kano (KIRCT), Farfesa Hamisu Salihu, ya bayyana cewa jihar Kano na kan gaba a bangaren bincike da...
Gwamnatin Tarayya ta ɗauki sabon mataki na ladabtarwa da nufin dakile yawaitar satar amsa a jarrabawar ƙasa, inda ta sanar da cewa duk ɗalibin da aka...
DAGA ABBA ANWAR Da farko ya zama dole a yabawa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu saboda mayar da Babbar Makarantar Kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin Tarayya...
Al’ummar wasu kauyuka da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano na ci gaba da fama da matsalar karancin ruwan sha da ya dade yana addabarsu,...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa wasu ma’aikatan bankuna na cikin wadanda ke taimaka wa ’yan damfara...
DAGA ABBA ANWAR, KANO A wani mataki na goyon bayan tsarin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na samar da abinci mai yawa da rage rashin aikin...
Wata mata mai shekaru 75 da haihuwa daga Jattu Uzairue, a Karamar Hukumar Etsako ta Yamma, Jihar Edo, ta rasu yayin gudanar da aikin Hajji a...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta bayyana cafke wani mutum da ake zargi da hannu a kisan gilla da aka yi wa wata matar aure mai...
Babbar Kotun Jihar Ekiti da ke zamanta a Ado-Ekiti, ta yanke wa wani magidanci mai shekaru 56 hukuncin daurin rai-da-rai bisa samunsa da laifin yi wa...
Wasu ƴan bindiga dauke da muggan makamai sun kai wani mummunan hari a unguwar Grow Homes Estate da ke Chikakore, kusa da Kubwa a birnin tarayya...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shirin kwace filaye 4,794 da gwamnatin tarayya ta soma karɓa a Abuja saboda rashin biyan haya na ƙasa...
Mutane da dabbobi na cikin matsanancin halin rashin ruwa mai tsafta a kauyukan Munari da wasu kauyuka a ƙarƙashin ƙaramar hukumar Warawa, jihar Kano. Wannan matsala...
Gwamnatin Jihar Kano ta ware kuɗi naira miliyan 151,863,895.97 domin gudanar da ayyukan more rayuwa a garin Gadan dake ƙaramar hukumar Gezawa. Wannan na zuwa ne...
Wani lamari mai tayar da hankali ya auku a karamar hukumar Rano da ke Jihar Kano, inda aka tabbatar da mutuwar jami’in ’yan sanda mai mukamin...
Wasu abubuwa sun fashe a kusa da Barikin Sojojin Mogadishu da ke Abuja, babban birnin tarayyar ƙasar. Rundunar Sojin Nijeriya ce ta bayyana hakan a wani...
Babbar Kotun Shari’a da ke Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi da aka samu da laifin kunna wuta a cikin wani...
Ana zaman zullumi a garin Rano da ke Jihar Kano, bayan da wasu matasa suka kai farmaki ga ofishin ‘yan sanda na garin tare da cinna...
Hukumomin Saudiyya sun hana Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar domin gudanar da aikin Hajjin bana, duk da cewa sun ba shi biza ta izinin shigowa ƙasar....
Wata mata ta rasa ranta, wasu kuma da dama sun jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a gadar Sa’i da ke kauyen Matari, Karamar...
Rundunar ’yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kama wata matar aure mai suna Rabi’atu Labaran, mai shekara 23, bisa zargin daba wa kishiyarta wuka har...