Wata mata mai suna Khadija tana fuskantar zargin kashe ’yarta mai suna Fadila, ’yar shekara 11, a unguwar Tukur Tukur da ke Zariya a Jihar Kaduna....
Gwamnatin tarayya ta soke faretin sojoji da ake gudanarwa a duk shekara domin bikin Ranar Dimokuraɗiyya, wanda aka saba yi a ranar 12 ga Yuni. Wannan...
Fitaccen lauya kuma jigo a harkokin ci gaban al’umma, Barrister Salisu Salisu Umar, ya nuna alhini da jajantawa ga ’yan kasuwar waya ta Farm Centre da...
An tsinci wani lamari mai tayar da hankali a garin Gwarzo da ke Jihar Kano, inda wani ango ke zargin kashe amaryarsa da suka yi aure...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta kori ƙorafe-ƙorafen da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya shigar dangane da dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga...
Gwamnatin jihar Bauchi ƙarƙashin jagorancin Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ta buɗe ƙofar karɓar bukatun al’ummomi masu sha’awar kafa sabbin masarautu da kuma gundumomi a faɗin jihar....
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Bagwai da Shanono a Jihar Kano, Hon. Yusuf Ahmad Badau, ya maka wasu matasa a gaban kotu, wadanda ke karkashin...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman da zai duba gobarar da ta tashi a kasuwar wayoyin salula ta GSM da ke...
Shugaban ƴan bindiga da ake nema ruwa a jallo, Bello Turji, ya buƙaci manoma a wasu sassan Zamfara da Jihar Neja su biya harajin Naira miliyan...
Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) ne sun kai hari kan wasu direbobin manyan motoci a garin Ogi da ke ƙaramar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana godiyarta ga al’ummar jihar bisa bin matakan kariya da Ma’aikatar Lafiya ta shimfida kafin bukukuwan Babbar Sallah domin kare lafiyar jama’a...
Kungiyar tsofaffin daliban Kwalejin Kasuwanci ta Al’umma da ke Kumbotso, Kano (AKCCOSA 2021), ta shirya babban taron sake haduwa domin karfafa zumunci da duba hanyoyin ci...
Biyo bayan korafe-korafen da ɗalibai suka shigar sakamakon karin kuɗin makaranta da aka yi a Jami’ar Northwest da ke Kano, hukumar jami’ar ta amince da tsarin...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama da yaki da cin hanci ta SERAP ta bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da Ministan Babban Birnin Tarayya...
Ƴansanda a jihar Kaduna sun ce sun kama mutum 27 waɗanda ake zargi da aikata laifuka daba-daban. Wata sanarwar da mai magana da yawun ƴansandan jihar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta cafke mutum 13 da ake zargi da hannu a kisan wani jami’in sojan ruwa, Laftanar Commodore M. Buba, wanda wasu...
Tsohon Babban Hafsan Sojin Najeriya kuma tsohon Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai (rtd), ya karyata rahotannin da ke yaduwa a kafafen...
Haɗin gwiwar jami’an tsaro da ke zirga zirga a garin Ɗanmusa zuwa ƙauyen Mara Ɗangeza a ƙaramar hukumar Ɗanmusa suka sami nasarar kuɓutar da waɗannan mutane...
Aliyu Audu, mai taimaka wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na musamman kan harkokin jama’a, ya ajiye aikinsa daga mukaminsa a hukumance. A cikin wata wasika...
Tsohon Hafsan Sojojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), ya tsallake rijiya da baya a ranar Juma’a, bayan da motocin da ke dauke da...