Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa fiye da kashi 33 cikin 100 na ’yan Najeriya — wato mutum ɗaya cikin uku — na fama da cutar hawan...
Iran ta harba makamai masu linzami kan sansanonin Amurka da ke Qatar da Iraki, kamar yadda gidan talabijin na Iran ya ruwaito, a daidai lokacin da...
Wani masani kan harkokin tsaro ya bayyana cewa akwai yiwuwar ƙasar Koriya ta Arewa za ta taimaka wa Iran wajen gyara tashoshin nukiliyarta da hare-haren Amurka...
Ɗan gwagwarmayar siyasa kuma tsohon ɗan majalisa, Dr. Usman Bugaje, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu bai san hakikanin matsin da al’ummar Najeriya ke...
Wasu mazauna ƙauyen Tassa da ke ƙaramar hukumar Dawakin Kudu a jihar Kano na fuskantar barazana a rayuwarsu da kuma muhallinsu, sakamakon hakar yashi ba bisa...
Ƙungiyar Ƴan Jaridu ta kasa (NUJ) ta karrama Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da lambar yabo ta musamman bisa goyon bayan da yake bai...
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya sanar a daren Asabar cewa sojojin ƙasar sun kai hari kai tsaye kan wasu muhimman cibiyoyin kera makaman nukiliya na...
Wasu maza biyu sun rasa rayukansu a safiyar Asabar a ƙaramar hukumar Albasu da ke jihar Kano, yayin da suke yunkurin ciro wata wayar salula da...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC) ta kama mai ba Gwamnan Jihar Benue shawara kan harkokin Rubuce-Rubuce, Bincike da Tsare-Tsare, Dr. Mkor...
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa (NCoS) ta dakatar da wasu jami’anta guda biyu bisa zargin ƙoƙarin samawa wani fursuna fasfo, wanda hakan ya...
Aƙalla mutum biyar ne aka tabbatar da rasuwarsu, yayin da wasu 15 suka jikkata sakamakon fashewar wani bam a Jihar Kano. Rahotanni na nuni da cewa...
Gwamnatin Tarayya na ci gaba da aikin shimfiɗa layin dogo a filayen Kuyan Ta Inna da ke Kano, duk da hukuncin kotu da ya hana ci...
Masar, da Aljeriya da Nijeriya su ne kan gaba a wajen ƙarfin soja a nahiyar Afirka a watan Yunin shekarar 2025, kamar yadda rahoton Global Firepower...
Wasu matasa da ake kyautata zaton ‘yan yankin ne sun kai hari kan wata motar fasinja a karamar hukumar Mangu da ke Jihar Filato, lamarin da...
Akalla mutane 24 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata, a wani harin kunar bakin wake da wata mata ta kai a...
Iran ta kai hari da makami mai linzami kan cibiyar kimiyya ta Weizmann Institute of Science da ke kusa da birnin Tel Aviv, a Isra’ila —...
Kotun tarayya da ke Abuja ta aika wa shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, takardar tuhuma kan raina umarnin kotu. Jam’iyyar NRM ce...
Hukumar Ilimin Bai Daya ta Jihar Kano (SUBEB) ta bayyana cewa ta kammala dukkan shirye-shiryen fara tantance malaman da ke aiki ƙarƙashin shirin BESDA, da nufin...
Koriya ta Arewa ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Iran, tana mai caccakar Isra’ila bisa hare-haren da take kai wa a yankin Gabas ta Tsakiya. A...
Majalisar Dattawa ta bukaci Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, wato NNPCL, da ya bayyana cikin gaggawa inda aka karkatar da kuɗaɗe kimanin Naira Tiriliyan 210 da...