Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai farmaki a kauyen Karaɗuwa da ke ƙaramar hukumar Matazu a Jihar Katsina, inda suka sace wani basarake...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama matasa biyar da ake zargin suna kwace wa mutane wayoyi da sauran kayayyaki a cikin birnin Kano, ta hanyar...
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya bayyana cewa duk wani yunkuri da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yi na nada na kusa da shi...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya ce lokaci ya wuce da za a ci gaba da siyasar...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna ta tabbatar da barkewar cutar amai da gudawa a Makarantar Sakandare ta Gwamnati ta ’Yan Mata (GGSS & GJSS), da ke...
Wasu matasa biyu da ake zargi da kwacen waya sun shiga hannu a unguwar Bachirawa da ke Kano, bayan da jama’ar yankin suka kama su tare...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin wasu sabbin hadimai 19 da za su yi aiki a matsayin Manyan Mataimaka na Musamman domin...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta bukaci ’yan Nijeriya da su kasance cikin shiri domin sauyin yanayi da kuma matsanancin yanayin da zai iya...
Wani ango mai suna Usman Ali ya maka amaryarsa Maryam a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Jaba, Jihar Kano, bisa zargin ta da satar masa...
Wata Kungiyar matasa mai zaman kanta, Youth Society for the Prevention of Infectious Diseases and Social Vices (YOSPIS), ta bukaci Gwamnatin Jihar Kano da ta dauki...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Maganar cewa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa kuma Mataimakin Farko Na Kakakin Majalisar Kasashen ECOWAS Sanata Barau Jibrin shine jagoran APC a jihar...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta samu Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da laifin raina kotu, inda ta umarce ta da ta biya tarar Naira miliyan...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta raba auren wasu matasa biyu da suka ɗaura wa kansu aure ba tare da sahalewar iyayensu ba, lamarin da ya...
Wata kotun majistare da ke Kano ta tura wani matashi mai suna Salmanu Yakubu gidan gyaran hali, bayan da aka gurfanar da shi bisa zargin mallakar...
Wani bincike da aka gudanar a Jihar Kano ya nuna cewa adadin yara da ba sa zuwa makaranta na ƙaruwa, musamman a cikin al’ummomin karkara da...
Wani gini mai bene uku da ke unguwar Legas Island ya rufta a safiyar Alhamis, lamarin da ya jikkata wasu daga cikin mazauna cikin ginin. Ginin...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari gidan tsohon Ministan Wasanni na Tarayya, Damishi Sango, da ke ƙauyen Dalwal a ƙaramar hukumar Riyom...
DAGA ABBA ANWAR, KANO A halin yanzu, tambayar da ke yawo a tsakanin masu ruwa da tsaki a siyasar Kano ita ce: Shin Sanata Barau I....
Al’ummar unguwar Uwar Kwari da ke Hotoron Arewa a karamar hukumar Nasarawa dake Jihar Kano, sun koka kan yadda lalacewar hanya da toshewar magudanan ruwa ke...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC da ke Kano ta isa birnin Asaba na jihar Delta domin shiga gasar NNL Super 8, wadda ke share fagen...