Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, ya bayyana cewa Najeriya ba za ta amince da matsin lamba da Amurka ke yi na karbar ‘yan Venezuela...
Jihar Kano ce ta fi sauran jihohin Najeriya yawan sabbin masu rijistar Lambar Shaidar Dan Kasa ta Najeriya (NIN) tsakanin watan Janairu zuwa Yuni na shekarar...
Ƙungiyar Ma’aikatan Jinya da Unguwar Zoma ta Najeriya (NANNM-FHI) ta bayyana rashin amincewarta da wata sabuwar wasiƙa da Hukumar Albashi, Kuɗin Shiga da Ƙarin Albashi ta...
Wani yaro ƙarami mai suna Chibuike Uba, ɗan shekara uku, ya rasa ransa bayan da ya faɗa cikin wata budaddiyar masai a unguwar Babarinsa da ke...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta kama wasu matasa mata biyu da ake zargi da satar atamfofi guda 15 da wasu kayayyakin amfanin gida a Minna,...
A daidai lokacin da Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayan abinci da tabarbarewar tattalin arziki, harkar noma – wacce ita ce jigon rayuwar miliyoyin ‘yan...
Yawan cin gishiri da ake yi a Najeriya na zama barazana ga lafiyar jama’a, inda ya ke haddasa hawan jini, bugun zuciya da sauran cututtukan da...
Gwamnatin Jihar Katsina ta saka hannu a kan yarjejeniyar fahimtar juna (MOU) da hukumomi huɗu a kan bayar da fili mai girman hekta 50, domin shirin...
An kama magungunan jabu da aka kiyasta darajarsu ta kai naira biliyan 1.3 a wani samame da aka gudanar a cikin Kano Economic City da ke...
Kotun Ƙoli ta tabbatar Da Sanata Monday Okpebholo a matsayin sahihin Gwamnan Jihar Edo. Kotun ta yanke hukuncinta ne a ranar Alhamis, inda ta kawo ƙarshen...
Wani rahoto da Oxfam ta fitar a yau Alhamis ya nuna yadda Attajiran Afrika 4 kaɗai ke riƙe da arziƙin da ya ɗara na rabin al’ummar...
Hukumomin da ke yaki da masu aikata laifuka a Pakistan sun ce sun kama wata kafar sadarwa ta kasa da kasa da ake zargi da aikata...
Sana’ar gashin masara wadda aka fi sanin mata na gudanar da ita, musamman daga yankunan Kudancin Najeriya, na ƙara samun karɓuwa a tsakanin matasa maza a...
Hukumar Kare Hakkokin Dan’adam ta Najeriya (NHRC) ta bayyana cewa ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga sun kashe mutum 2,266 a Najeriya cikin watanni shida na farkon...
Tsadar takin zamani da magungunan feshi ta sa manoma da dama a jihar Kaduna sun daina noman masara da dawa a daminar bana, inda suka karkata...
Gwamnatin Tarayya ta ce tana duba yiwuwar ƙara kuɗin wutar lantarki a ƙasar nan domin rage giɓin bashin da masana’antar lantarki ke ciki, wanda ya kai...
Amurka ta sanar da wasu jerin tsauraran sauye-sauye a tsarin bayar da takardar izinin shiga ƙasarta ga masu zuwan wucin-gadi daga Najeriya, inda a yanzu ta...
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya bayyana cewa kusan duka masu aikata laifukan garkuwa da kashe-kashe a Kudu Maso Gabas ƴan ƙabilar Igbo ne, ba...
Rundunar ‘Yan Sanda a jihar Kano ta kafa kwamitin bincike domin gano musabbabin rikicin da ya barke tsakanin magoya bayan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II da...
Akalla mutum uku sun rasa rayukansu, yayin da sama da gidaje 1,000 suka rushe sakamakon mamakon ruwan sama da iska mai ƙarfi da kankara da aka...