Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga ranar 1 ga watan Janairu, 2026, kamar yadda aka tsara. Ta ce...
Rundunar ƴansandan Nijeriya ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi mambobin ƙungiyar ƴan fashin daji ne da ke kai hare-hare da garkuwa da...
Wata kotu a ƙasar Ghana ta yanke wa wata ‘yar Najeriya, Beauty Alakwe, hukuncin daurin watanni 15 tare da aikin wahala a Gidan yari, saboda cin...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya ce taimakon soji daga kasashen waje ba shi ne mafita ta dindindin ga gakalubalen tsaron Najeriya ba. Shehu...
Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin sake fitar da manyan dokokin sauye-sauyen haraji guda huɗu, bayan cece-kuce a bainar jama’a kan zargin yin cushe cikin abin...
Gwamnatin Najeriya ta ce sai da ta amince tare da bayar da izini kafin gwamnatin Amurka ta ƙaddamar da harin bam a ƙasar. Ministan harkokin wajen...
Sojojin Amurka sun tabbatar da cewa sun kai hare-hare kan mayakan kungiyar ISIS a jihar Sakkwato a daren Alhamis, bayan gwamnatin Najeriya ta nemi taimakon hakan...
Mazauna garin Jabo da ke jihar Sokoto sun tsira daga fashewar bama-bamai da aka samu a garin ranar Alhamis, bayan da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce rundunar sojojinsa ta kai hare-hare kan wasu ‘yan ta’adda na ISIS a Arewacin Najeriya, a daren ranar Alhamis. Trump ya...
Wani sumame da haɗakar jami’an tsaron Ghana suka gudanar kan ɓatagarin da ke damfara ta internet a birnin Accra fadar gwamnatin ƙasar ya kai ga kame...
’Yan bindiga sun tare ’yan kasuwa daga ƙauyen Adafka da ke kan hanyar zuwa kasuwar Gurusu sun kashe mutum ɗaya tare da yin garkuwa da mutane...
Fadar Shugaban Ƙasar Najeriya ta musanta jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya Shugaban Ma’aikatansa, Femi Gbajabiamila. A...
Rundunar ’yan sanda ta Jihar Kano ta tabbatar da kama mutane biyar da ake zargi da hannu a ayyukan garkuwa da mutane da satar shanu, bayan...
Aƙalla mutane 11 ne suka mutu, yayin da wasu 9 suka jikkata, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a ƙauyen Beguwa, kan titin Sankara,...
Babban Darakta National Productivity Center (NPC), Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ya taya tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma jagoran siyasa a Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje,...
Babban Daraktan National Productivity Centre – NPC, Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ya aike da saƙon taya murna ga Rt. Hon. James Abiodun Faleke bisa cika...
Kwamishinan Harkokin Jin-ƙai da Yaƙi da Talauci, Alhaji Adamu Ali Kibiya, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar mambobin majalisar dokokin jihar Kano su biyu da Allah Ya...
Wani sabon rahoto da cibiyar bincike ta SBM Intelligence ta fitar ya nuna cewa ’yan bindiga sun karɓi aƙalla Naira biliyan 2.57 a matsayin kuɗin fansa...
Ɗan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Birni Sarki Aliyu Daneji ya rasu. Rasuwar ta sa na zuwa ne mintina kadan bayan an sanar da...
Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar Karamar Hukumar Ungogo, Aminu Sa’adu Ungogo, ya rasu a Kano. Mai magana da yawun Majalisar Dokokin Jihar Kano, Kamaludeen...