Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da haramta karɓa ko sauya ɗalibai zuwa aji na Senior Secondary School Three (SS3) a dukkan makarantu na gwamnati da masu...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da kafa wata runduna ta musamman da za ta ke tsaron tashoshin mota da sauran wuraren taruwar jama’a...
Darakta Janar na hukumar kula da ingancin ayyuka ta Kasa (National Productivity Centre – NPC), Dakta Baffa Babba Dan Agundi, ya taya Gwamnan Jihar Jigawa, Malam...
A wani yunkuri na inganta hanyoyin zirga-zirga da rage wahalhalun da al’umma ke fuskanta, zababben Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado, Hon. Muhammad Sani Salisu Jili, ya...
Wani jirgin sama mai zaman kansa mallakin kamfanin Flybird ya yi saukar gaggawa a safiyar Lahadi a Filin Jirgin Sama na Malam Aminu Kano (MAKIA), bayan...
Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), Kwamared Alhassan Yahaya, ya yabawa Majalisar NUJ ta Jihar Kano bisa sabbin tsare-tsare, jagoranci mai haɗa kai da kuma...
Sunansa Manjo Patrick Chukwuma Kaduna Nzeogwu kuma shi ne sojan da ya jagoranci juyin mulkin farko a Najeriya. Juyin mulkin na watan Janairun 1966 shi ne...
Hukumomin tsaron kasar Ghana sun ce sun kama ‘yan Najeriya 32 a wani samame da suka kai a yankin Tuba da ke Kasoa, bisa zargin hannu...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Ekiti ta gurfanar da wasu mutane uku a gaban Kotun Majistare da ke Ado-Ekiti bisa zargin satar kaji 500, wadanda darajarsu ta...
Hukumar Kula da Tsarin Inshorar Lafiya ta Jihar Kano (KSCHMA) ta bayyana cewa sama da yara 124,802 ‘yan kasa da shekara biyar sun shiga kuma suna...
Dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da ‘yan ta’addan ISWAP suka kai kan wani sansanin soji a yankin Mairari na...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake ƙaryata raɗe-raɗin da ke cewa ana yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya, inda ya jaddada cewa ba...
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) na sanar da jama’a musamman ƙwararrun ma’aikatan lafiya Ƴan Najeriya, cewa za a buɗe shafin ɗaukar ma’aikatan wucin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani mutum, Sahabi Rabi’u, mai shekara 35, wanda ake zargi da kashe wata mata da jaririnta ɗan wata 10...
Dakarun tsaron gabar tekun Amurka da ke aiki tare da sojojin ruwan ƙasar, sun kama wani babban jirgin ruwa na Najeriya da ake kira da Skipper,...
Hukumar Kashe Gobara da Tsaro ta Jama’a ta Jihar Kaduna ta ce an samu aukuwar gobara 50 tare da ceto dukiyoyi da darajarsu ya kai Naira...
Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da wata doka ta musamman da ta haramta kafa da gudanar da kowace kungiya mai kama da Hisbah da ba ta...
Wata babbar kotun tarayya da ke Gwarimpa, Abuja, ta bayar da umarnin a tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige, a gidan yarin Kuje, bayan gurfanar da...
Kotun Ƙolin Nijeriya ta soke afuwar da Shugaba Bola Tinubu ya yi wa Maryam Sanda, wacce aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya a shekarar...
Kungiyar One Kano Agenda ta bayyana cewa tana shirye-shiryen gudanar da wani babban taro na kwanaki biyu da zai mayar da hankali kan matsalolin tattalin arziki...