Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Ibrahim Ali Amin Little, ya bayyana rashin goyon bayansa ga yunƙurin da wasu mutane ke yi ƙarƙashin jagorancin tsohon gwamna, Dr....
Mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo ya rasu a yau Alhamis. Da misalin ƙarfe 1:30 na rana aka ruwaito cewa ya yanki jiki ya faɗi...
DAGA ZUBAIRU LAWAL Jami’an Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) sun lalata kayayyaki marasa inganci da jabun magunguna da kudinsu ya kai...
Shugaban Karamar Hukumar Rogo, Alhaji Abubakar Mustapha Rogo, ya ce babu wanda ya rasa ransa a gobarar da ta tashi a wani bangare na Babban Asibitin...
Hukumar Kula da Hanyoyi ta Jihar Kano (KAROTA) ta mika manyan motoci guda uku dauke da giya mai darajar miliyoyin naira ga Hukumar Hisbah ta Jihar...
Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da tsohuwar Ministar Sufurin Jiragen Sama, Sanata Stella Oduah, a gaban babbar kotu a Abuja kan zargin almundahanar Naira biliyan biyar. Mai...
Shugaban mabiya Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, ya ce zai yi hisabi da tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, a gaban Allah kan abin da ya...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Kare Hakkokin Jama’a ICPC ta bayyana cewa matsalar rashawa a Najeriya ta yi zurfi matuka, inda ta ce idan aka...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yansanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi...
Sabuwar zanga-zanga ta ɓarke a ƙaramar hukumar Numan ta Jihar Adamawa a ranar Talata, sakamakon zargin cewa wasu jami’an Sojojin Najeriya sun kashe mata yayin wani...
Wani ɗalibi na shekarar ƙarshe a Jami’ar Ambrose Alli (AAU), jihar Edo, ya rasa ransa a wani hatsarin mota yayin da shi da wasu abokan karatunsa...
‘Yan Najeriya 32 aka kora daga Indiya bayan tuhumarsu da hannu a harkar safarar miyagun ƙwayoyi, a wani babban bincike da ‘yan sanda suka gudanar. A...
China ta aiwatar da hukuncin kisa kan wani tsohon jami’in ɗaya daga cikin manyan kamfanonin kula da kadarori na ƙasar, in ji kafofin yada labarai na...
Fitaccen marubucin nan kuma mai lambar yabo ta Nobel, Farfa Wole Soyinka, ya soki matakin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na tura dakarun Sojojin Sama zuwa...
Gwamnatin jihar Ogun ta ce daga yanzu za ta fara hukunta duk wanda aka samu da laifin zubar da shara a wuraren da ba a amince...
Akalla mata bakwai suka rasa rayukansu, yayin da wasu goma sha ɗaya suka samu raunuka a lokacin wata zanga-zanga da aka gudanar a jiya a ƙaramar...
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar Accord, kwanaki kaɗan bayan ya fice daga jam’iyyar PDP. Adeleke ya bayyana komawarsa Accord...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN An yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta ƙara dagewa wajen samar da kujeru da sauran kayan koyo da koyarwa a...
Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya nuna matuƙar damuwa kan yadda matsalar tsaro ke ta ’kara munana a Najeriya, yana mai gargaɗin cewa matsalolin tsaro...
Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Kano ta gudanar da taron horaswa na yini guda domin ƙara ƙwarewar mambobinta kan batutuwan tsaro da bin...