Mutane hudu sun rasu, yayin da wasu akalla goma suka ji rauni a wani harin bindiga da aka kai yayin shagalin tunawa da ranar haihuwa a...
Masu gabatar da kara a ƙasar Holland na neman kotu ta yanke wa wani uba dan asalin Siriya, Khaled Al N., hukuncin ɗaurin shekaru 25, bisa...
Rahotanni daga Jihar Kano na nuni da cewa wasu ’yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa, inda...
Hukumar kulawa da al’amarin kudi ta Afirka ta yamma ita ce ke da alhakin ba da takardun kudi a Nijeriya daga shekarar 1912 zuwa 1959, kafin...
Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun ceto yan mata 12 da mayakan ISWAP suka sace a Gundumar Mussa, Karamar Hukumar Askira/Uba a Jihar Borno, a cewar...
Jami’an tsaro a jihar Kogi sun kubutar da fasinjoji 21 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su, bayan harin da aka kai kan motoci da...
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta ƙasa (NARD) ta dakatar da yajin aikin ta na ƙasa baki ɗaya bayan shafe kwanaki 29 a yajin aikin. Dakatarwar...
An shiga alhini a Hong Kong a wannan Asabar, a yayin da cincirindon jama’a suka fito don nuna girmamawa tare da ajiye furanni ga mutane 128...
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya yi watsi da ra’ayin yin tattaunawa da ƴan bindiga ko ƴan ta’adda, yana mai cewa hakan ba hanya ce da...
Akalla mutane uku ne suka rasu sakamakon gobarar da ta tashi bayan kifewar wata motar dakon man fetur a jihar Kano a ranar Juma’a da ta...
A Jihar Ribàs, Babbar Kotu da ke Fatakwal ta yanke wa wani dalibin Jami’ar Fatakwal hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan da ta samu hujjojin da...
Ƙungiyar Jasawa Community Development Association (JCDA) ta ce fiye da Musulmi 4,700 ne suka rasa rayukansu a rikice-rikicen da suka auku a Jihar Filato cikin shekaru...
An gurfanar da wani matashi mai suna Ayuba Isa a Babbar Kotun Jihar Kano da ke Audu Bako Secretariat, bisa tuhumarsa da kashe abokinsa, Ibrahim Dan...
Wata matar mai shekaru 65 a Thailand, Chonthirot, ta ba da mamaki bayan ta farfado Kwanaki biyu bayan an ce ta rasu har ma ana daf...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci hukumomin tsaro su kama tsohon gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, bisa kalaman da ya yi da ake ganin na iya...
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya soki matakin Shugaba Bola Tinubu na ayyana dokar ta-ɓaci kan...
Yau Shekara 11 Da Tashin Bam A Babban Masallacin Juma’a Na Kano Ana Tsaka Da Sallah Ɗaya daga cikin hare-haren tashin hankali da jihar Kano ta...
Rahotanni da suke fitowa daga Karamar Hukumar Rogo an tabbatar da mutuwar wani mazaunin yankin sakamakon wani lamari da ya faru da wasu Fulani da suka...
Hukumomin Hong Kong sun ce mutanen da suka mutu a gobara mafi muni da ta auku a birnin sun kai akalla mutane 83 yayin da ma’ikatan...
Yan bindiga sun sake yin garkuwa da manoma 24, a gonar shinkafa da ke karamar hukumar Shiroro a Jihar Neja Mazauna yankin sun ce maharan sun...