Kungiyar Iyayen Ɗaliban Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Alhaji Mustapha Balarabe, ta nesanta kanta daga koke da aka kai wa...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta kammala sama da kashi 80 cikin 100 na alkawuran da ta dauka a...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da tura sababbin ma’aikatan tsaro na makarantu 1,600 zuwa makarantun sakandare a fadin jihar, a wani bangare na...
Wata mummunar gobara ta tashi a safiyar Laraba a unguwar Kundila Layin Baba ‘Imfosibul’, da ke cikin karamar hukumar Tarauni ta jihar Kano, lamarin da ya...
Wani jirgin ruwan fasinja dauke da mutane 267 ya yi taho-mu-gama da wani tsibiri mai duwatsu da ke yankin Jindo, a Kudu maso yammacin zirin Koriya,...
Kungiyar yan jaridun yanar Gizo ta ƙasa reshen jihar kano, Online Media Chapel ta yabawa kamfanin Dala Food Nig limited da Kamfanin POP Cola, bisa irin...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta Jihar Kano ta gudanar da gangamin tattaki na musamman domin wayar da kai kan muhimmancin...
Mutanen yankin Zugai da ke cikin Karamar Hukumar Roni a Jihar Jigawa sun wayi gari da wani mummunan ibtila’i a safiyar yau, bayan da tanki na...
Gwamnatin Kano Abba Kabir Yusuf, ya gabatar wa da majalisar dokokin jihar kasafin kuɗin shekarar 2026. Abba, ya gabatar da kasafin a safiyar yau Laraba, lokacin...
DAGA ABBA ANWAR Wani babban abin lura game da rayuwar siyasar mataimakin shugaban majalisar dattawa ta kasa, Sanata Barau Jibrin CFR, shine, yadda wasu dake masa...
Wani hatsarin mota da ya faru a Jihar Jigawa ya yi sanadin mutuwar mutum bakwai, ciki har da direban motar, sannan ya jikkata wasu 11. Kakakin...
An kubutar da mutane 46 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Bakori ta Jihar Katsina, bayan tattaunawar zaman lafiya da aka...
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci rundunonin sojin kasa su dauki karin jami’ai akalla 100,000, domin karfafa yaki da matsalolin tsaro...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta cafke wata mata mai suna Nafisa Salisu, bayan zargin cewa ta ɗauki hayar wasu matasa su kashe mijinta,Sani Abubakar,...
Gwamnatin Kano ta fara aikin saka fitilun kan tituna a yankin Dangoro da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, matakin da mazauna yankin ke cewa ya kawo sabuwar...
Shugabar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, ta sanar da sabon jerin ministocinta, inda ta ƙirƙiri sabuwar Ma’aikatar Matasa kuma ta ƙara adadin ma’aikatun gwamnati zuwa 27. A...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta cafke ƙunshi 66 na tabar wiwi a garin Deba, bayan samun sahihin bayanan leƙen asiri. Lamarin ya faru ne da...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Farfesa Cyril Ndifon, tsohon Shugaban Sashen Shari’a na Jami’ar Calabar (UNICAL), hukuncin shekaru biyar a gidan...
Wata kotu a Bangladesh a ranar Litinin ta yanke wa tsohuwar Firaminista Sheikh Hasina hukuncin kisa kan laifukan cin zarafin bil’adama, inda aka yi ta murna...
Wata gobara da ta tashi a unguwar Rumuola da ke ƙaramar hukumar Obio/Akpor a Jihar Ribas ta yi ajalin yara biyu ’yan gida ɗaya, a wajen...