Mambobin ƙungiyar ƴan uwa Musulmi a Nijeriya (IMN), da aka fi sani da Shi’a, sun gudanar da zanga-zanga a garin Kano yau Asabar don nuna adawa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta cafke tsoho, Jeriel Clifford Peter, mai shekaru 71, bisa zargin kashe matarsa, Miltha Jeriel, mai shekaru 67, a ƙaramar hukumar...
Hukumar da ke yaki da fataucin mutane ta kasa (NAPTIP), reshen jihar Jigawa, ta ce ta ceto mutum 221 da suka fada hannun masu safarar bil-adama...
Rasha tana sa ido sosai kan rahotannin da ke cewa Amurka na iya la’akari da daukar matakin soja a Nijeriya, in ji mai magana da yawun...
’Yan sanda a kasar Indonesia sun ce an garzaya da daruruwan mutane zuwa asibiti bayan wani abu da ake zargin bam ne ya fashe a wani...
Hukumar kashe gobara a jihar Kano sun tabbatar da mutuwar wata tsohuwa ‘yar shekara 96, Habiba Ado, bayan da ta faɗa cikin ramin bayan-gida a ƙauyen...
Gwamnatin tarayya ta amince da dakatar da kafa sabbin jami’o’i, kwalejojin kimiyya da na ilimi na tarayya na tsawon shekaru bakwai Majalisar Zartarwa ta Ƙasa (FEC)...
Shugabar Mexico, Claudia Sheinbaum, ta yi Allah-wadai da wani lamarin cin zarafi da ta fuskanta, bayan da wani mutum ya rungumeta daga baya tare da kokarin...
Wata kotu a Faransa ta ci mage mai suna Rémi tarar fiye da naira miliya 2 saboda shiga gidan makwafta a garin Agde. Alkali ya yanke...
Wani nazari da kafar BBC ta gudanar ya kasa gano ingancin bayanan da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi amfani da su wajen iƙirarin cewa ana...
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen yammacin Afirka (ECOWAS) Talata ta yi watsi da “[murya mai ] ƙarfi” da zarge-zargen Amurka cewa Nijeriya ta bari ana kashe...
Wata kotu a ƙasar Jamus a ranar Laraba ta samu wani ma’aikacin jinya da laifin kashe wasu marasa lafiya 10 a yayin da yake bakin aiki....
Rundunar ’yansandan Jihar Sakkwato ta kama wani mai shekaru 25 a duniya, Sufiyanu Aliyu, daga ƙauyen Gwanyal a ƙaramar hukumar Tangaza, bisa zargin kashe matarsa mai...
Babban Hafsan Sojin Saman Nijeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ya umarci kwamandojin rundunar da su ƙara tsananta hare-hare ta sama kan maɓoyar ‘yan bindiga a sassan...
Sojojin Amurka sun kammala tsara tsare-tsaren farmaki da za su iya kai wa Najeriya, bayan umurnin Shugaba Donald Trump na kare Kiristoci daga hare-haren ‘yan ta’adda,...
Aƙalla mutane biyu ne suka rasu a ranar Laraba lokacin da wani jirgin ƙasa ya murƙushe adaidaita sahu a yankin Phototech, a ƙaramar hukumar Jos ta...
A jihar Kano da ke arewacin Najeriya, wasu ɓarayi da ba a tantance ko su waye ba sun fasa ofishin Shugaban Ƙaramar Hukumar Gaya, Alhaji Mahmoud...
Majalisar Tarayyar Najeriya ta amince da hukuncin daurin shekara 14 ga duk wani malami da aka samu da laifin cin zarafi ko lalata da ɗalibai a...
Hukumar kula da gogayyar kasuwanci da Kare Hakkin Masu Saye ta Tarayya FCCPC ta rufe akalla wuraren ajiyar kayyaki da shaguna guda 20 na yadi da...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar yara biyu da suka faɗi rijiyoyi a lokuta daban-daban cikin kwanaki biyu da suka gabata. A...